• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 23, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kidinafas sun sako Janar Tsiga bayan kwana 56 da tsare shi

by ALI KANO
April 2, 2025
in Nijeriya
0
Kidinafas sun sako Janar Tsiga bayan kwana 56 da tsare shi

Birgediya-Janar Maharazu Tsiga (ritaya)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƁARAYI masu garkuwa da mutane (kidinafas) sun sako tsohon Darakta-Janar na NYSC, Birgediya-Janar Maharazu Tsiga (ritaya), bayan sun tsare tsawon kwanaki 56.

Ɓarayin sun sace shi tare da wasu mutum tara a garin su, wato Bakori, Jihar Katsina, a ranar 5 ga Fabrairu, 2025.

Majiya ta ce bayan iyalin sa sun biya kuɗin fansa sai ɓarayin suka ci gaba da riƙe shi na tsawon makwanni.

Wasu sun ce naira miliyan 60 aka biya, amma wasu sun ce kuɗin sun ma ninka haka.

Wata majiya ta cikin gidan sa ta ce bayan an kai kuɗin sai ɓarayin suka ƙi magana har mako ɗaya, sannan suka tuntuɓi iyalin sa.

Majiyar ta ce: “An kai kuɗin, amma sai bayan mako guda, wato a ranar Talata, 11 ga Maris, sannan suka kira mu sannan muka ji muryar shi.”

Ya ce ɓarayin sun nemi a ƙara masu kuɗi, amma ba a ƙara masu ba.

“Ba a ƙara masu ko kwabo ba. Yanzu maganar da muke suna cikin Zamfara inda daga can za a ɗauki Janar ɗin zuwa Abuja.”

Loading

Tags: ɓarayigarkuwa da mutaneJanar Maharazu TsigakidinafasNYSC
Previous Post

Tinubu ya yi alhinin rashin Galadiman Kano Abbas

Next Post

MOPPAN da KAFIGAN sun yi gaisuwar rasuwar Galadiman Kano

Related Posts

Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim
Nijeriya

Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim

July 15, 2025
Nijeriya

Tinubu yana goyon bayan Ƙananan Hukumomi su ci gashin kan su – Minista

July 11, 2025
Nijeriya

Shirin Sabunta Fata na Tinubu yana samar da damarmakin cigaba — Minista

July 10, 2025
Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista
Nijeriya

Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista

July 10, 2025
Ministoci za su fara gabatar da rahoton ayyuka a taron manema labarai
Nijeriya

Tinubu ba zai yarda hayaniyar siyasar 2027 ta ɗauke masa hankali ba – Minista

July 8, 2025
Ƙungiyoyi sun buƙaci bayanai daga ‘yan sanda kan harin da aka kai fadar Sarkin Kano
Nijeriya

Ƙungiyoyi sun buƙaci bayanai daga ‘yan sanda kan harin da aka kai fadar Sarkin Kano

July 8, 2025
Next Post
MOPPAN da KAFIGAN sun yi gaisuwar rasuwar Galadiman Kano

MOPPAN da KAFIGAN sun yi gaisuwar rasuwar Galadiman Kano

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!