"Kullu nafsin za'ikatin mauti". Haka Allah ya faɗa a cijin Alƙur'ani mai tsarki. Wato kowane rai sai ya ɗanɗani mutuwa. ...
KAMAR kowane sashe na jama'a, su ma 'yan fim ɗin Hausa su na aure tare da hayayyafa. Mujallar Fim ce ...
MASANA'ANTAR shirya finafinan Hausa ta Kannywood ta ga samu ta ga rashi a cikin wannan shekara mai ƙarewa a daren ...
TSOHUWAR fitacciyar jarumar Kannywood, Fati Ladan, ta bayyana wa matan Nijeriya sirrin zama mai ɗorewa da mazajen auren su. Fati ...
© 2024 Mujallar Fim