Za mu haɗa hannu da Ma’aikatar Shari’a don ladaftar da ‘yan Kannywood masu karya doka, inji El-Mustapha
HUKUMAR Tace Finafinai da Dab'i ta Jihar Kano ta ce za ta haɗa hannu da Ma'aikatar Shari'a ta jihar domin ...
HUKUMAR Tace Finafinai da Dab'i ta Jihar Kano ta ce za ta haɗa hannu da Ma'aikatar Shari'a ta jihar domin ...
WANI sabon rikici ya ɓarke a shugabancin ƙungiyar 'yan kasuwar finafinai waɗanda aka fi sani da 'yan dawunlodin a Kano. ...
KOTUN Shari'ar Musulunci da ke PRP a Kano ta amince da bayar da belin wani fitaccen mawaƙin yabon Manzon Allah ...
HUKUMAR Tace Finafinai ta Jihar Kano (KSCB) ta janye dokar nan da ta nemi ƙaƙaba wa 'yan fim kwanan nan ...
ƘUNGIYAR Furodusoshin Arewa (AFPAN), reshen Jihar Kano, ta ziyarci Babban Sakataren Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ...
HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Marubuta ta Jihar Katsina ta yi gagarumin bikin rantsar da sababbin shugabannin ta. An yi bikin a ɗakin ...
SHAHARARREN jarumi kuma darakta a Kannywood da Nollywood, Ali Nuhu, ya lashe matsayin Jarumin Jarumai na Gasar Finafinan Nijeriya ta ...
DARAKTA a Kannywood, Kamal S. Alƙali, ya bayyana matar sa Maimuna Aminu a matsayin wata jigo a rayuwar sa cikin ...
WASU 'ya'yan masanaantar finafinai ta Kannywood sun bayyana damuwa kan mutuwar aurarraki biyu - na tsofaffin jarumai Hafsat Idris da ...
MAWAƘI a Kannywood, Abdullahi Abubakar, wanda aka fi sani da Auta Waziri, ya yi kira ga abokan sana'ar sa da ...
© 2024 Mujallar Fim