• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Shekaru 13 da auren mu, ina alfahari da mata ta – daraktan Kannywood Kamal Alƙali

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
July 30, 2023
in Ranar Murna
1
Kamal S. Alƙali tare da matar sa Maimuna Aminu

Kamal S. Alƙali tare da matar sa Maimuna Aminu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

DARAKTA a Kannywood, Kamal S. Alƙali, ya bayyana matar sa Maimuna Aminu a matsayin wata jigo a rayuwar sa cikin tsawon shekaru 13 su ka kasance a matsayin ma’aurata.

Kamal, wanda kuma furodusa ne, ya bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar su da mujallar Fim dangane da bikin cikar su shekaru 13 da aure.

Ya ce shi da iyalin sa su na zaune cikin aminci da kwanciyar hankali.

Hajiya Maimuna na gyara wa maigidan ta Kamal hula

Kamal ya ce: “A yanzu mun cika shekaru goma sha uku da auren mu, wanda aka ɗaura a ranar 25 ga Yuli, 2010, don haka a wannan lokacin mu ke bikin cikar mu shekaru goma sha uku domin nuna godiyar mu ga Allah.”

Ya kara da cewa: “Zaman mu da mata ta Maimuna Aminu abin alfahari ne, domin mace ce mai son addini don ta na da haddar Ƙur’ani. Sannan ta na da biyayya; duk abin da na hana ta ba za ta yi ba, don haka ina alfahari da ita a matsayin jigon rayuwa ta.”

Daraktan ya yi godiya ga Allah da arzikin ‘ya’yan da ya yi masu, ya ce, “Allah na gode maka da ka yi mana arzikin ‘ya’ya har guda huɗu. Allah mun gode maka. Allah ka ƙara mana arzikin ka.”

Kamal S. Alƙali tare da uwar maza, Hajiya Maimuna Aminu, da ‘ya’yan su huɗu
“Mace ce mai son addini,” cewar Kamal S. Alƙali game da maiɗakin sa, Maimuna Aminu

Loading

Previous Post

‘Yan Kannywood sun kaɗu kan mutuwar auren Hafsat Idris da na Zahra’u Shata

Next Post

Ali Nuhu ya zama Jarumin Jarumai a gasar finafinan Nijeriya ta nahiyar Turai

Related Posts

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa
Ranar Murna

Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

July 2, 2026
Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar
Ranar Murna

Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar

June 29, 2026
Next Post
Ali Nuhu riƙe da kambun sa na Jarumin Jarumai a Frankfurt

Ali Nuhu ya zama Jarumin Jarumai a gasar finafinan Nijeriya ta nahiyar Turai

Comments 1

  1. Pingback: Shekaru 13 Da Auren Mu, Ina Alfahari Da Mata Ta » HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!