• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Marubuci Ibrahim Indabawa ya yi rashin mahaifiya

by MUKHTAR YAKUBU
November 30, 2023
in Labarai
0
Marubuci Ibrahim Indabawa ya yi rashin mahaifiya
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A DAREN Talata, 28 ga Nuwamba, 2023 Allah ya yi wa Malama Hauwa’u Abubakar rasuwa.

Marigayiyar, mai kimanin shekaru 78 a duniya, ta rasu ne sakamakon wani gajeren rashin lafiya. Ta bar ‘ya’ya biyar – maza biyu, mata uku. Daga cikin su akwai marubuci kuma jami’in yaɗa labarai na Ƙungiyar Marubuta ta Nijeriya (ANA), reshen Jihar Kano, Malam Ibrahim M. Indabawa.

Ana ci gaba da zaman makokin marigayiyar a gidan Ibrahim M. Indabawa da ke unguwar Sharaɗa cikin garin Kano.

Da fatan Allah ya jiƙan ta, ya bai wa iyalai da ‘yan’uwa haƙurin jure wannan babban rashin da aka yi.

Loading

Previous Post

Gwamnatin Tarayya za ta fito da manhajar DSO na aikin talbijin kwanan nan – Minista 

Next Post

‘Gasar Hikayata ta BBC Hausa nasara ce ga rubutun onlayin’: Hira da A’ishoshi uku

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
‘Gasar Hikayata ta BBC Hausa nasara ce ga rubutun onlayin’: Hira da A’ishoshi uku

'Gasar Hikayata ta BBC Hausa nasara ce ga rubutun onlayin': Hira da A'ishoshi uku

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!