• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Masana da marubuta sun yi taro kan ingancin rubutu a Kano

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
August 24, 2023
in Marubuta
1
Ana cikin taron

Ana cikin taron

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A RANAR Asabar, 19 ga Agusta, 2023 aka yi wani ɗan ƙwarya-ƙwaryan taro don tattaunawa a kan makomar rubutun zube na Hausa.

‘Ya’yan Kano Book Club ne su ka shirya taron a Kano, wanda Malam Abubakar Muhammad da ke koyar da harshen Hausa a Amurka ya shirya.

Taron, wanda ya gudana bisa jagorancin Malam Ismail Bala, tsohon shugaban ƙungiyar marubuta ta kasa ANA reshen Jihar Kano. 

Ya samu mahalartar    ɓangarori da dama na marubuta da masu ruwa da tsaki a harkar rubutu. Sun haɗa da  Dr. Ibrahim A. Bichi, tsohon shugaban ɗakunan karatu na Jihar  Kano, da tsofaffin marubuta da na zamani, musamman waɗanda ake kira ‘online writers’. 

Waɗannan marubuta sun ƙunshi Bala Anas Babinlata, Umma Sulaiman ‘Yan Awaki  Sadiya Garba Yakasai, Muhammad Lawal Barista, Kabiru Yusuf Anka, Ibrahim M. Indabawa, Kamilu D. Gwammaja, da sauran su.

Malam Abubakar Muhammad ya na jawabi

A jawabin sa, Malam Abubakar Muhammad ya bayyana dalilin sa shirya taron. Ya ce ya yi tunanin shirya taron ne saboda matsalar littattafan zube na Hausa masu inganci da su ke fuskanta a ƙasashen Turai, a yayin koyar da harshe da al’adu. Hakan ya shafi fassara daga Hausa zuwa Turanci, wanda babu wadatattun littattafai kuma masu inganci. 

Manufar taron dai shi ne a tattauna tare da tunanin yadda za a yi maganin matsalolin.

Kafin a fara taron dai sai da  aka  saurari wani faifan bidiyo daga Dakta Umma Aliyu da ke koyar da harshen Hausa a ƙasar Jamus. Ita ma ta yi jawabi ne a kan wannan matsala ta rashin littattafai masu inganci da abin da ya kamata a yi. 

A ƙarshen taron, an yi nasarar tattauna abubuwa da dama, inda aka yanke za a sake shirya wani zaman don tunanin fitar da mafita a kan matsalolin da aka fitar.

Mata a wajen taron
Hoton sada zumunci a ƙarshen taron

Loading

Previous Post

Furodusa a Kannywood, Aminu S. Sufi, ya kwanta dama

Next Post

Yadda Gwamnan Kano ya naɗa ni mai taimaka masa kan harkar jinƙai da agaji – marubuciya Fauziyya D. Sulaiman

Related Posts

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro
Marubuta

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro

January 10, 2026
Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama
Marubuta

Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama

December 25, 2025
‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa
Marubuta

‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa

December 25, 2025
Ban san farin ciki yana hana barci ba sai da aka ce ni ce ta ɗaya a gasar Hikayata – Fadila Lamiɗo
Marubuta

Ban san farin ciki yana hana barci ba sai da aka ce ni ce ta ɗaya a gasar Hikayata – Fadila Lamiɗo

December 24, 2025
Buri na shi ne saƙonnin da suke cikin rubutu na su zama masu tasiri ga al’umma – Hauwa Shehu
Marubuta

Buri na shi ne saƙonnin da suke cikin rubutu na su zama masu tasiri ga al’umma – Hauwa Shehu

December 19, 2025
Gidauniya ta ƙaddamar da littattafai biyu domin inganta rayuwar mata
Marubuta

Gidauniya ta ƙaddamar da littattafai biyu domin inganta rayuwar mata

December 8, 2025
Next Post
Hajiya Fauziyya D. Sulaiman

Yadda Gwamnan Kano ya naɗa ni mai taimaka masa kan harkar jinƙai da agaji - marubuciya Fauziyya D. Sulaiman

Comments 1

  1. Bala Anas says:
    3 years ago

    Yau kuma Ni ne na zama malam Abubakar Muhammad? Ikon Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!