• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, April 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Muhammad, ɗan Abba El-Mustapha ya cika shekaru 10

by MUKHTAR YAKUBU
July 2, 2024
in Ranar Murna
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
Muhammad tare da abban sa da babar sa da ‘yan’uwan sa a lokacin liyafar

MUHAMMAD, ɗan jarumi kuma Shugaban Hukumar Tace Finafinai da Dab’i ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya cika shekaru 10 cif a duniya.

Muhammad Abba El-Mustapha shi ne na biyu a cikin ‘ya’ya ‘ya’ya uku da jarumin yake da su. Ya na ‘yan’uwa mata guda biyu.

A ranar Asabar, 29 ga Yuni, 2024 El-Mustapha ya shirya wa Muhammad bikin taya shi murna da kuma nuna godiya ga Allah bisa cikar sa shekaru 10.

Ba wani taro na mutane da yawa aka yi ba, an dai shirya taro ne na gida wanda iyaye da ‘yan’uwan Muhammad ɗin da abokan sa na kusa su ka halarta.

Muhammad Abba El-Mustapha tare da iyayen sa

An yi ƙwarya-ƙwaryar liyafar cin abinci tare da yanka kek. Daga nan aka yi addu’a.

El-Mustapha ya nuna farin ciki tare da godiya ga Allah, ya na mai fatan Allah ya raya Muhammad cikin aminci da sauran ‘yan’uwan sa da dukkan al’ummar Musulmi.

Mahaifiyar Muhammad ta na ba shi kek a baki
Muhammad Abba El-Mustapha a gaban kek ɗin sa na cika shekaru goma
Muhammad tare da babar sa da ‘yan’uwan sa

Loading

Tags: Abba El-Mustaphabirthdayshekaru goma
Previous Post

Tinubu ya umarce ni in riƙa faɗin gaskiya – Idris

Next Post

Jarumar Kannywood, Jamila Lasco ta aurar da ‘yar ta ta biyu

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Jarumar Kannywood, Jamila Lasco ta aurar da ‘yar ta ta biyu

Jarumar Kannywood, Jamila Lasco ta aurar da 'yar ta ta biyu

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!