Hajiya Hannatu, uwa ga tsohuwar jarumar Kannywood Halima Adamu Yahaya, ta rasu
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Hajiya Hannatu Yahaya, wadda uwa ce ga tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Halima Adamu Yahaya, ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Hajiya Hannatu Yahaya, wadda uwa ce ga tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Halima Adamu Yahaya, ...
SHUGABAN riƙo na Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Habibu Barde Mohammed, ya bayyana cewa auren zumunci ne ...
BABBAR Kotun Jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata mawaƙi Ado Isa Gwanja tare da haramta masa yin ...
MAWAƘI a Kannywood, Alhaji Sanusi Ɗahiru Pambeguwa, ya aurar da 'yar sa Fatima a jiya Asabar. An ɗaurin auren Fatima ...
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi Allah-wadai da harin da sojojin Isra'ila ke kai ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Jihar Katsina, wato 'Katsina Film Makers Association', ta kai wata ziyara ta musamman ga Hukumar ...
MAWAƘI a Kannywood, Malam Sanusi Ɗahiru Pambeguwa, ya na gayyatar 'yan'uwa da abokan arziki zuwa ɗaurin auren 'yar sa, Fatima. ...
ZULYADAINI, babban ɗan jarumi a Kannywood, Alhaji Isa Bello Ja, wanda ake yi wa laƙabi da Dattijon Arziki, zai yi ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Kano, tare da haɗin gwiwar Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta ...
GURUF ɗin Kannywood Family da ke WhatsApp sun je ziyarar dubiyar rashin lafiya ga jarumai biyu, Halisa Muhammad da Maryam ...
© 2024 Mujallar Fim