• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kotun Kano ta ba da umarnin a kamo mata Ado Gwanja

by MUKHTAR YAKUBU
February 26, 2024
in Labarai
0
Kotun Kano ta ba da umarnin a kamo mata Ado Gwanja

Ado Gwanja

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BABBAR Kotun Jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata mawaƙi Ado Isa Gwanja tare da haramta masa yin waƙa ko zuwa taron biki.

Hukuncin ya biyo bayan ƙarar da Majalisar Malamai ta jihar ta shigar ta na ƙalubalantar salon da Gwanja ya ke yi a waƙoƙin sa.

Sai dai bayan haka Gwanja ya garzaya kotun inda ya nemi ta ba shi kariya wajen hana kama shi.

A zaman kotun na yau, kotun ta yi umarnin da a kama shi tare da hana shi yin waƙoƙi da kuma halartar taron gidan biki har zuwa lokacin da za a kammala bincike.

Loading

Tags: Ado GwanjaBabbar Kotu
Previous Post

Mawaƙi a Kannywood, Sanusi Pambeguwa ya aurar da ‘yar sa Fatima

Next Post

An yi dakan ɗaka shiƙar ɗaka a auren ɗan shugaban MOPPAN, Najib Habibu Barde, da amaryar sa A’isha

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
An yi dakan ɗaka shiƙar ɗaka a auren ɗan shugaban MOPPAN, Najib Habibu Barde, da amaryar sa A’isha

An yi dakan ɗaka shiƙar ɗaka a auren ɗan shugaban MOPPAN, Najib Habibu Barde, da amaryar sa A'isha

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!