• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 23, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Rarara baba na ne, inji Maishadda

by DAGA ABBA MUHAMMAD
August 25, 2022
in Labarai
0
Rarara da Maishadda

Rarara da Maishadda

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN furodusa Abubakar Bashir Maishadda, wanda ya na ɗaya daga cikin furodusoahi masu tashe, ya bayyana farin cikin game da yadda shahararren mawaƙin siyasa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) ya ɗauke shi.

Maishadda ya wallafa hoton Rarara a Instagram tare da rubuta maganar da mawaƙin ke yawan faɗa masa cewa: “Malam Habu na ɗauke ka tamkar ɗan da na haifa a ciki na.” 

Furodusan ya ci gaba da cewa, “Kullum haka ka ke faɗa min, kuma haka ka ke yi min a zahiri.”

Haka kuma ya ce, “Kafin na faɗi abin da ka ke yi min, ka aurar da ni, ka ba ni jari, ka ba ni jari, ka ba ni kuɗi na yi fim, ka ba ni mota, ka ba ni mota, ka siya min mota, ka ƙaunaci dukkan ‘yan’uwa na.

“Wallahi tun da mu ke da kai, ban taɓa zuwa da wata damuwa ba ka yaye min ita ba.

“Allah ya saka maka da gidan Aljanna, Baba na, Dauda Kahutu Rarara. Allah ya sa ka gama da iyayen ka lafiya. Allah ya sa ka gama da duniya lafiya.”

Maishadda ya na yawan yin makamantan wannan tsokacin a shafin sa lokaci zuwa lokaci. Wannan alama ce ta nuna godiya da dukkan abin da Rarara ya ke yi masa, wanda in ba shi da ya ke bayyanawa ba, babu wanda ya sani.

Loading

Tags: Abubakar Bashir MaishaddaDauda Kahutu RararaDauda Rararafurodusamawaƙi
Previous Post

Ni ‘yar gado ce a fagen waƙa amma akwai abin da zai sa in bar waƙar – Hajjo Idi Moris

Next Post

Murna ta cika Maryam Mushaqqa da mijin ta kan auren ‘yar su Illaf ran Asabar

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Illaf Muhamed Auwal

Murna ta cika Maryam Mushaqqa da mijin ta kan auren 'yar su Illaf ran Asabar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!