• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 8, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Sakataren MOPPAN, Salisu Mu’azu ya kwanta sakamakon haɗari

by DAGA MUHAMMAD LAWAN RANO
August 30, 2021
in Labarai
2
Sakataren MOPPAN, Salisu Mu’azu ya kwanta sakamakon haɗari
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

AN kwantar da Babban Sakataren Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Malam Salisu Mu’azu, a asibiti bayan wani hatsarin mashin da ya ritsa da shi a daren ranar Asabar.

Fitaccen mawaƙi Misbahu M. Ahmad, wanda ya fitar da sanarwar rashin lafiyar a cikin wani saƙon murya da ya yaɗa a soshiyal midiya, ya ce haɗarin ya auku ne bayan da wani direban Adaidaita Sahu ya buge Salisun a kan Titin Maiduguri da ke Ƙaramar Hukumar Tarauni a Jihar Kano.

Ya ce har ta kai ga Salisun ya samu karayar ƙashi a kwankwason sa.

An garzaya da shi asibitin ƙashi na Al-Amin da ke Titin Maiduguri.

Misbahu ya, ce, “Iftila’in ya faru ne a daren ranar Asabar, inda wani ɗan Adaidaita Sahu ya buge shi kuma ya yi masa illa sosai domin ya karya masa wani ƙashi da ke saman cinyar sa, wato kwankwaso.”

Ya ƙara da cewa, “Cikin yardar Allah yanzu an samu an kai shi asibiti a safiyar ranar Lahadi, tare da yi masa aiki a gun da ya samu karayar.”

Misbahu M. Ahmad  ya ƙarƙare da neman addu’ar al’umma domin Allah ya ba Salisu Mu’azu lafiya.

Loading

Tags: hausa filmsKannywoodMisbahu M. AhmadMOPPAN
Previous Post

Hotuna: Auren mu da Abdul ya cika shekara biyu, inji Sangandale

Next Post

‘Yan Kannywood za su yi taro da Buba Marwa da jami’an yaƙi da safarar ƙwayoyi

Related Posts

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim
Labarai

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

June 2, 2025
Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22
Labarai

Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22

May 20, 2025
Hukuma ta rufe gidajen gala a Kano har sai bayan Ramadan
Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da haska finafinan Kannywood 22 a intanet da talbijin 

May 19, 2025
Labarai

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin ‘yan Kannywood 5 zuwa Hajjin bana

April 17, 2025
Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu
Labarai

Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu

March 28, 2025
Next Post

'Yan Kannywood za su yi taro da Buba Marwa da jami'an yaƙi da safarar ƙwayoyi

Comments 2

  1. Jamila Adamu Yaro says:
    4 years ago

    Subhanallah Allah ya bashi lafiya , Allah sa zakka ne aminn

  2. Safiyya Hassan Muhammad says:
    4 years ago

    Allah yabashi lpy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!