Cika shekaru 2: Ali Nuhu ya hango kyakkyawar makoma ga industirin ƙirƙira cikin 2026
MANAJAN Daraktan Hukumar Finafinai ta Nijeriya (NFC), Alhaji Ali Nuhu, ya hango cewa masana’antar finafinan Nijeriya za ta samu kyakkyawar ...
MANAJAN Daraktan Hukumar Finafinai ta Nijeriya (NFC), Alhaji Ali Nuhu, ya hango cewa masana’antar finafinan Nijeriya za ta samu kyakkyawar ...
SHUGABAN Ƙungiyar Ƙwararru Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Shehu Hassan Kano, ya bayyana cewa har yanzu masana'antar Kannywood ...
MANYAN ƙungiyoyin shirya finafinan Hausa sun yi ƙorafi kan salon shugabannin Ali Nuhu a Hukumar Finafinai ta Nijeriya (NFC), suka ...
MANAJAN Daraktan Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ya bayyana ƙudirin sa na ciyar da hukumar gaba ...
'YAN Kannywood da suka haɗa da Ali Nuhu da Abba El-Mustapha sun nuna farin cikin su game da muƙamin da ...
DARAKTA a Kannywood, Sheikh Isah Alolo ya bayyana cewa Manajin-Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ...
MANAJIN Daraktan Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ya buɗe reshen kamfanin kayan shaye-shaye na kamfanin ‘Rufaida ...
MANAJAN Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), ya gana da , Ƙaramar Ministar Gundumar Babban Birnin Tarayya, Abuja, ...
HUKUMAR Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC) ta ƙaddamar da wani gagarumin yunƙuri na ganin ana nuna finafinan Kannywood a gidajen ...
MINISTAN Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya bayar da shawarar tallafa wa ƙungiyoyin ƙasashen duniya da ...
© 2024 Mujallar Fim