• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Yan Kannywood sun taya Sani Danja murnar samun muƙami a gwamnati

by ABBA MUHAMMAD
December 16, 2024
in Labarai
0
‘Yan Kannywood sun taya Sani Danja murnar samun muƙami a gwamnati

Sani Danja da Abba El-mustapha

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

‘YAN Kannywood da suka haɗa da Ali Nuhu da Abba El-Mustapha sun nuna farin cikin su game da muƙamin da Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ba jarumi kuma mawaƙi Sani Musa Danja.

Tun bayan da sanarwar bai wa Sani Danja muƙamin mai ba gwamnan shawara na musamman kan matasa da wasanni, abokan sana’ar sa suka fara ɗora hotunan sa a soshiyal midiya suna taya shi murna.

A cikin wata sanarwa da ya bayar, Babban Sakataren Hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya nuna jin daɗin sa ga gwamnan bisa la’akari da rawar da Sanin ya taka, inda ya bayyana goyon bayan sa da jajircewar sa ga cigaban masana’antar nishaɗantarwa ta Jihar Kano da tsare-tsaren gwamnati na wayar da kan jama’a da ilmantar da su.

Babban sakataren ya bayyana naɗin Sani a matsayin wanda ya cancanta, duba da irin gudunmawar da ya bayar a harkar nishaɗantarwa a jihar.

Ya kuma roƙi Allah da ya ƙara wa Sani jajircewa da himma da hikima wajen gudanar da ayyukan sa cikin nasara da kuma tabbatar da amanar da aka ɗora masa.

Haka shi ma Manajin Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ya taya Sani Danja murna da cewa, “Congratulations my brother, Allah ya taya riƙo, ameen.”

Darakta Isma’il Khaleel Ja’en cewa ya yi: “Alhamdu lillah! Muna taya ɗan’uwa, abokin sana’a Sani Musa Danja da samun muƙami daga mai girma gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf.

“Sani Musa Danja ya rabauta da muƙamin S.A. Youth and Sport. Muna addu’ar Allah ya riƙa masa da sauran ‘yan’uwa da su ka rabauta da muƙaman,” inji shi.

Shi kuma jarumi Ibrahim Maishunku cewa ya yi, “Congratulations my brother for your appointment as SSA Youth and Sport to his excellency Kano State Governor, Eng. Abba Kabir Yusuf. Allah ya iya maka.”

Loading

Tags: Abba El-MustaphaAbba Kabir YusufAli NuhuGwamnan Jihar KanoIbrahim MaishunkumuƙaminaɗiSani Musa Danjataya murna
Previous Post

Gwamnan Kano ya naɗa Sani Danja muƙamin mai ba da shawara

Next Post

An karrama furodusa Fatima Lamaj a Bikin Baje Kolin Finafinan Harsunan Afrika karo na biyu

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
An karrama furodusa Fatima Lamaj a Bikin Baje Kolin Finafinan Harsunan Afrika karo na biyu

An karrama furodusa Fatima Lamaj a Bikin Baje Kolin Finafinan Harsunan Afrika karo na biyu

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!