Ɓarayin da su ka sace jagoran harkar fim a Zamfara, Ali Bulala Gusau, na neman diyyar naira miliyan 30
ƁARAYI masu garkuwa da mutane sun sace ɗaya daga cikin shugabannin harkar fim a Jihar Zamfara, Alhaji Ali Bulala Gusau. ...
ƁARAYI masu garkuwa da mutane sun sace ɗaya daga cikin shugabannin harkar fim a Jihar Zamfara, Alhaji Ali Bulala Gusau. ...
YAU ta ke Sallah Babba, wato Sallar Layya, inda al'ummar Musulmi daga ko'ina a duniya su ke ci gaba da ...
A YAU ma masu sana'ar finafinan Hausa sun yi wani taro na musamman domin yin addu'o'i ga fitacciyar jaruma Zainab ...
JARUMI Amude Booth, ɗaya daga cikin 'ya'yan marigayiya Hajiya Zainab Booth, ya ja hankalin dubban mutane da saƙon alhini tare ...
KITSO da kwarkwata ya sanya haɗaɗɗiyar ƙungiyar masu shirya finafinan Hausa ta Nijeriya (MOPPAN) ta ƙasa reshen Jihar Kano yin ...
AUREN fitaccen daraktan Kannywood Hassan Giggs da fitacciyar jaruma Muhibbat Abdulsalam ya na ɗaya daga cikin aurarrakin ‘yan fim ɗin ...
A YAU Juma'a, 18 ga Yuni, 2021 aka ɗaura auren fittacciyar tsohuwar jaruma Naja'atu Muhammad, wadda aka fi sani da ...
DUKKAN godiya ta tabbata ga Allah (SWT). Kamar yadda mu ka sanar da ku za a ɗaura auren editan mujallar ...
* Ta zayyano muhimmancin haɗin kan matan Kannywood FITACCIYAR jaruma Hauwa Abubakar (Waraka) ta kori ji-ta-ji-tar da wasu ke yaɗawa cewa ...
* Za su yi bikin cikar tashar Zinariya TV shekara 1 da fara haska fim ɗin 'A Duniya' FITACCEN Jarumi ...
© 2024 Mujallar Fim