BABBAN furodusa a Kannywood, Usman Mu'azu, ya bayyana cewa ana cikin shirin tafiya da fitaccen mawaƙin siyasar nan Isiyaku Forest ...
NA je na kai masa ziyarar duba shi a asibiti awa ɗaya kafin mutuwar sa. Ko da na shiga asibitin ...
A YAU ne auren fitacciyar mawaƙiya a Kannywood, Hajiya Maryam A. Baba (Sangandale) da matashin mawaƙi Abdul Kafinol ya cika ...
FARIDA Usman, wadda aka fi sani da Farida Ajebo, ba sabuwar fuska ba ce a Kannywood, domin kuwa ta daɗe ...
SHAHARARREN sha'iri, Alhaji Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya bayyana cewa sun rabu lafiya da mahaifiyar su, wadda Allah ya ...
A YANZU aka gama yi wa mahaifiyar sha'iri Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa) sallah a gidan Ala da ke Medile, ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa mahaifiyar fitaccen sha'iri Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) rasuwa a ...
DUBI waɗannan hotunan. Yanzu saboda Allah waɗannan 'yanmatan sun yi kama da mawaƙan Hausa!? Ko dai su mawaƙan da daraktocin ...
© 2024 Mujallar Fim