WATA sabuwar jarumar Kannywood mai suna Rahama A. Ibrahim ta bayyana cewa kallon finafinan Hausa ne ya ba ta sha’awar ...
HAƊAƊƊIYAR ƙungiyar masu shirya finafinan Hausa ta Nijeriya (MOPPAN) ta yi alƙawarin samar wa da Rahama A. Ibrahim, wato matashiyar ...
MURNA ta lulluɓe masu harkar finafinan Hausa a daren yau sakamakon labarin da aka samu cewa 'yan bindiga masu garkuwa ...
ƁARAYI masu garkuwa da mutane sun sace ɗaya daga cikin shugabannin harkar fim a Jihar Zamfara, Alhaji Ali Bulala Gusau. ...
KITSO da kwarkwata ya sanya haɗaɗɗiyar ƙungiyar masu shirya finafinan Hausa ta Nijeriya (MOPPAN) ta ƙasa reshen Jihar Kano yin ...
Cigaba daga ranar 7 ga Yuni, 2021A CI-GABA da rubutun da na ke yi dangane da muhimmancin Afakallahu a matsayin ...
HAMISU Lamiɗo Iyan-Tama shahararren furodusa ne kuma jarumi a masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood. Jagora ne, domin ya taɓa riƙe ...
© 2024 Mujallar Fim