Yau Laraba za a yi addu’ar ukun rasuwar mahaifin Muhibbat Abdulsalam
A SAFIYAR yau Laraba ne za a gudanar da taron addu'ar mahaifin tsohuwar jarumar Kannywood, Muhibbat Abdulsalam, marigayi Malam Abdul'aziz ...
A SAFIYAR yau Laraba ne za a gudanar da taron addu'ar mahaifin tsohuwar jarumar Kannywood, Muhibbat Abdulsalam, marigayi Malam Abdul'aziz ...
DA safiyar jiya Lahadi Allah ya ɗauki ran mahaifin tsohuwar jaruma a Kannywood, Hajiya Muhibbat Abdulsalam. Malam Abdul'aziz Abdulsalam ya ...
A YAU ne daraktan Kannywood Hassan Giggs da matar sa, tsohuwar jaruma Muhibbat Abdulsalam, su ka cika shekaru 15 cur ...
FITACCEN darakta a Kannywood, Hassan Giggs, ya sabunta shauƙin soyayyar sa ga matar sa, Muhibbat Abdulsalam, inda ya nuna cewa ...
AUREN fitaccen daraktan Kannywood Hassan Giggs da fitacciyar jaruma Muhibbat Abdulsalam ya na ɗaya daga cikin aurarrakin ‘yan fim ɗin ...
© 2024 Mujallar Fim