Ali Nuhu ya kama ragamar aiki a NFC tare da alƙawarin haɓaka harkar fim a Nijeriya
A YAU Talata ne sabon Manajan Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ya fara aiki ...
A YAU Talata ne sabon Manajan Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ya fara aiki ...
A DUk muƙaman da Ministar Fasaha, Al'adu Da Tattalin Arzikin Ƙirƙira, Barista Hannatu Musa Musawa, ta ba 'yan Arewa a ...
AN bayyana cewa samun muƙami da jarumi Ali Nuhu ya yi a gwamnatin Tinubu wata dama ce Kannywood ta samu ...
'YAN masana'antar shirya finafinai ta Kannywood a yau Litinin za su shirya wa sabon Darakta-Janar na Hukumar Shirya Finafinai ta ...
HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta taya jarumin Kannywood Ali Nuhu murnar naɗin da Shugaban Ƙasa Bola ...
SHUGABA Bola Ahmed Tinubu ya naɗa jarumi a Kannywood, Ali Nuhu, muƙamin Manajan Daraktan Hukumar Finafinai ta Nijeriya (Nigerian Film ...
TSOHON Shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na ƙasa kuma fitaccen jarumi, Alhaji Sani Mu'azu (Makama), ya ...
AN naɗa Shugaban haɗaɗɗiyar ƙungiyar masu shirya finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na ƙasa, Dakta Ahmad Mohammed Sarari, ya jagoranci kwamitin ...
© 2024 Mujallar Fim