• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tinubu ya naɗa Ali Nuhu Shugaban Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya

by ABBA MUHAMMAD
January 12, 2024
in Labarai
0
Tinubu ya naɗa Ali Nuhu Shugaban Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya

Ali Nuhu, sabon Manajar-Daraktan NFC

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABA Bola Ahmed Tinubu ya naɗa jarumi a Kannywood, Ali Nuhu, muƙamin Manajan Daraktan Hukumar Finafinai ta Nijeriya (Nigerian Film Corporation, NFC).

Naɗin na Ali Nuhu ya na cikin wata sanar da mai magana da yawun shugaban na Nijeriya, Ajuri Ngelale, ya fitar yau Juma’a, 12 ga Janairu, 2023.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa Ali Nuhu ya na cikin jerin mutane 11 da shugaban Nijeriya ya naɗa shugaban hukumomin da ke ƙarƙashin Ma’aikatar Fasaha Da Al’adu.

Haka kuma Shugaba Tinubu ya naɗa tsohon editan adabi na jaridar The Guardian, wato Dakta Shaibu Husseini, a matsayin Darakta-Janar na Hukumar Tace Finafinai ta Ƙasa (NFVCB).

A sanarwar da gwamnatin ta bayar, Shugaban Ƙasa ya umurci waɗanda aka naɗa a ƙarƙashin ma’aikatar da su yi aiki tuƙuru cikin ƙwarewa, sadaukarwa da ƙaunar ƙasa domin ƙarfafa wannan sashe na ƙirƙira da kyautata al’adu.

A masana’antar Kannywood, murna ta karaɗe ko’ina, duk inda ka leƙa a soshiyal midiya, hotunan Ali Nuhu ke yawo, ana taya shi murna.

Allah ya taya shi riƙo, amin.

Loading

Tags: Ali NuhuManajan-DaraktanaɗiNFCNigerian Film Corporation
Previous Post

Naɗin Ali Nuhu sabon matakin cigaba ne ga Kannywood da industirin fim a Nijeriya baki ɗaya – Sani Mu’azu

Next Post

MOPPAN ta taya Ali Nuhu murnar naɗin da Shugaba Tinubu ya yi masa

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
MOPPAN ta taya Ali Nuhu murnar naɗin da Shugaba Tinubu ya yi masa

MOPPAN ta taya Ali Nuhu murnar naɗin da Shugaba Tinubu ya yi masa

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!