• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An naɗa Sarari shugaban kwamitin shirya Bikin Baje-kolin Finafinai na Zuma

by DAGA ALI KANO
February 16, 2022
in Labarai
0
Daga hagu: Sarari, Lamaj da Umar

Daga hagu: Sarari, Lamaj da Umar

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

AN naɗa Shugaban haɗaɗɗiyar ƙungiyar masu shirya finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na ƙasa, Dakta Ahmad Mohammed Sarari, ya jagoranci kwamitin tsare-tsare (LOC) na Bikin Baje-kolin Finafinai na Zuma (Zuma Film Festival, ZFF) na bana.

A sanarwar da ya bayar, kakakin MOPPAN na ƙasa, Al-Amin Ciroma, ya ce za a yi bikin ne a tsakanin ranakun 2 da 8 ga Afrilu, 2022.

Ya ƙara da cewa sanarwar naɗin na ƙunshe ne a cikin takardar da masu shirya bikin, wato Hukumar Finafinai ta Nijeriya (NFC), ta aiko wa Sarari.

Takardar naɗin, mai kwanan wata 15 ga Fabrairu, 2022, ta na ɗauke da sa-hannun Daraktan Bikin, Mista Edmund Peters.

Takardar ta ce ana sa ran Dakta Sarari zai jagoranci tare da jawo masu ruwa da tsaki daga yankunan Kano da Kaduna domin su shiga cikin bikin na bana sosai da sosai.

Sauran membobin kwamitin su ne tsohuwar shugabar  MOPPAN reshen Jihar Kaduna kuma Sakatariyar Kuɗi ta ƙasa ta ƙungiyar a yanzu, Hajiya Fatima Ibrahim Lamaj, da shugaban riƙo na MOPPAN, reshen Kano, Umar Gombe.

Hukumar ta bayyana matuƙar jin daɗi dangane da naɗin da ta yi wa waɗannan jagorori na Kannywood.

Loading

Tags: Dr Ahmad SarariEdmund PetersFatima Ibrahim LamajMOPPANNFCNigerian Film CorporationNigerian filmsZuma Film Festival
Previous Post

INEC ta yi wa sabbin masu zaɓe miliyan 5.8 rajista

Next Post

Shawartar gwamnan Kano kan Kannywood: Malam Khalid ya karɓi takardar kama aiki

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Malam Khalid Musa (a dama) ya na karɓar takardar kama aiki daga hannun Sakataren Gwamnati, Alhaji Usman Alhaji a ofishin sa a yau

Shawartar gwamnan Kano kan Kannywood: Malam Khalid ya karɓi takardar kama aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!