Jaruma Alkharina Ahmad ta rasu a Katsina
A DAREN jiya Asabar Allah ya yi wa jarumar Kannywood Alkharina Ahmad rasuwa a gidan su da ke Ƙofar Durɓi, ...
A DAREN jiya Asabar Allah ya yi wa jarumar Kannywood Alkharina Ahmad rasuwa a gidan su da ke Ƙofar Durɓi, ...
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jajanta wa al’ummar Musulmin garin Minna da Gwamnatin Jihar ...
Cikin ƙudirar Allah da ikon sa, marigayi Darakta kuma Jarumi, Aminu S Bono, ya cika shekara ɗaya da komawar sa ...
A SAFIYAR yau Laraba, 6 ga Nuwamba, 2024 aka yi jana'izar darakta a Kannywood, Malam Kabiru Shehu (Kokobi). An yi ...
ALLAH ya yi wa A'isha ɗiyar furodusa kuma Mai Binciken Kuɗi (Auditor) na Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), ...
"Mahaifiya ta ita ce duniya ta." HAKA jarumar Kannywood Nafisa Adamou, wadda aka fi sani da Feenah Adam, ta rubuta ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa jaruma a Kannywood, Zainab Umar, rasuwa. Zainab ta rasu a daren jiya Alhamis, 5 ...
Allahu Akbar! A safiyar yau ne Allah ya karɓi ran tsohon Alƙalin Alƙalan Jihar Kaduna, Mai Shari'a Tanimu Zailani, bayan ...
DALILI mai ƙarfi ya saka ni yin rubutun nan a wannan rana, ba domin ina da natsuwar yin sa ...
ALLAH ya yi wa mahaifin furodusa a Kannywood, Alhaji Abubakar Musa, wanda aka fi sani da Abubakar Anka, rasuwa. Malam ...
© 2024 Mujallar Fim