• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Za a yi naɗin jarumin Kannywood Tijjani Faraga a matsayin Zannan Ɗansararin Bauchi a ranar Lahadi

by DAGA ABBA MUHAMMAD
December 30, 2022
in Labarai
0
Alhaji Tijjani Usman Faraga, Zannan Ɗansararin Sarkin Bauchi

Alhaji Tijjani Usman Faraga, Zannan Ɗansararin Sarkin Bauchi

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMI a Kannywood, Alhaji Tijjani Usman Faraga, shi ma ya shiga sahun ‘yan Kannywood masu sarautar gargajiya.

Ɗansararin Sarkin Bauchi, Alhaji Labaran Ahmed Maƙera, shi ne zai naɗa shi sarautar Zannan Ɗansararin Sarkin Bauchi.

Jarumin ya sanar da mujallar Fim cewa za a naɗa shi sarautar ne a jibi Lahadi.

Ya ce, “Cikin hukuncin Allah za a naɗa ni sarautar Zannan Ɗansararin Mai Martaba Sarkin  Bauchi. Don haka ina farin cikin sanar da kai da kuma wannan ‘magazine’ tamu mai albarka.”

Ya ci gaba da cewa, “Yadda abin ya kasance shi ne, shi Alhaji Labaran Ahmed Maƙera (Ɗansararin Mai Martaba Sarkin Bauchi) shi ne ya ba ni wannan sarauta ta Zannan Ɗansararin Bauchi sakamakon ƙauna ta musamman da ya ke yi min da kuma samun yabawa da ayyukan da na ke yi na yin finafinai masu ma’ana na faɗakarwa da kuma nishaɗantar da al’umma.

Katin gayyatar naɗin sarautar Tijjani Faraga

“Yanzu haka mutane da dama sun nuna sha’awar zuwa garin Bauchi domin gane wa idon su irin yadda naɗin da kuma yadda bikin zai kasance.”

Katin gayyatar bikin ya nuna cewa za a yi wannan naɗi ne da misalin ƙarfe 9:00 na safe a ranar Lahadi, 1 ga Janairu, 2023 a Unguwar Nasarawa da ke bayan Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi (Ministry of Higher Education) a birnin Bauchi.

Loading

Tags: Ɗansararin Sarkin BauchinaɗisarautaTijjani FaragaZannan Ɗansarari
Previous Post

Bikin Yusuf Saseen da Amina ya ƙayatar, har Rarara ya ba amarya kyautar N400,000

Next Post

Abubuwan da su ka faru a Kannywood cikin 2022

Related Posts

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama
Labarai

Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama

August 2, 2026
Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11
Labarai

Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

August 1, 2026
Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano
Labarai

Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano

July 15, 2026
Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu
Labarai

Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu

July 14, 2026
A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti
Labarai

A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti

July 9, 2026
Next Post
A cikin 2022 Kannywood ta zama 'yar APC. A nan, Bola Tinubu da abokin takarar sa, Kashim Shettima ne tare da ‘yan fim lokacin wani taro a Kano kwanan baya

Abubuwan da su ka faru a Kannywood cikin 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!