• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, November 2, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Cewar Maimuna Pretty: Na gama idda, ina yi wa tsohon miji na Adam Zango fatar alheri 

by MUKHTAR YAKUBU
September 15, 2026
in Labarai
0
Cewar Maimuna Pretty: Na gama idda, ina yi wa tsohon miji na Adam Zango fatar alheri 

Maimuna Musa (Pretty)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHUWAR matar jarumi Adam A. Zango, wato Maimuna Musa (Pretty), ta bayyana cewa ta kammala lokacin iddar ta bayan rabuwar ta da tsohon mijin ta.

Maimuna ta bayyana hakan ne a soshiyal midiya, inda ta ce a ranar 15 ga Satumba, 2026, ta kammala iddar da aka wajabta mata.

“Yau 15 ga watan Satumba, 2026, na kammala idda ta. Ina gode wa Allah da Ya ba ni ƙarfi da haƙurin tsallake wannan lokaci,” ta rubuta.

Ta ƙara da cewa ta yanke shawarar barin abubuwan da suka faru a baya a matsayin darasi, tare da yafe wa duk wanda abin ya shafa daga zuciyar ta.

“A yau, na zaɓi in bar duk abin da ya wuce a matsayin darasi. Na yafe daga zuciya ta, kuma ina roƙon Allah Ya yafe mana kurakuran mu,” inji ta.

Da take magana kan Zango, jarumar ta yi masa fatan alheri da zaman lafiya, tare da roƙon Allah Ya albarkaci rayuwar sa.

Maimuna ta ce: “Ga tsohon miji na, ina maka fatan alheri da zaman lafiya a duk inda rayuwa ta kai ka. Allah Ya albarkaci rayuwar ka, Ya ba ka farin ciki da kwanciyar hankali, Ya kuma shiryar da mu baki ɗaya zuwa ga abin da Ya yarda da shi.

“Allah Ya sa abin da ke gaba ya fi abin da ya wuce kyau, Ya buɗe mana ƙofofin rahama da alheri.”

Loading

Previous Post

Da zan samu dama sai na fitar da duk jarumai daga Kannywood, sannan in dawo da su — Amal Umar

Next Post

Zaɓen 2027: Ƙungiyar siyasa ta Zahra’u Shata ta ziyarci Hukumar Hisbah ta Kano

Related Posts

Hotunan taron Tozali Henna Ball da karramawa
Labarai

Hotunan taron Tozali Henna Ball da karramawa

November 1, 2026
Isa Ja ya karɓi kyautar Tozali, yayin da Naziru da Amal suka ƙaurace
Labarai

Isa Ja ya karɓi kyautar Tozali, yayin da Naziru da Amal suka ƙaurace

October 31, 2026
Sauran kwana 7 a karrama Isa Ja, Naziru Sarkin Waƙa, Hausa Guy, da Amal Umar a bikin Henna Ball da Kyaututtukan Tozali a Abuja
Labarai

Sauran kwana 7 a karrama Isa Ja, Naziru Sarkin Waƙa, Hausa Guy, da Amal Umar a bikin Henna Ball da Kyaututtukan Tozali a Abuja

October 24, 2026
Zaɓen 2027: Gidan Dabino, Rarara, Abdul Amart da wasu ’yan Kannywood 14 sun shiga kwamitin yaƙin neman zaɓen Abba da Tinubu a Kano
Siyasa

Zaɓen 2027: Gidan Dabino, Rarara, Abdul Amart da wasu ’yan Kannywood 14 sun shiga kwamitin yaƙin neman zaɓen Abba da Tinubu a Kano

October 24, 2026
Gwamnatin Kano ta naɗa tsohuwar jarumar Kannywood Halisa Muhammad jakadiyar waɗanda suka tsira daga sankarar mama
Labarai

Gwamnatin Kano ta naɗa tsohuwar jarumar Kannywood Halisa Muhammad jakadiyar waɗanda suka tsira daga sankarar mama

October 23, 2026
Maikatanga ya shiga kwamitin alƙalan gasar Wole Soyinka ta aikin jaridar bincike
Labarai

Maikatanga ya shiga kwamitin alƙalan gasar Wole Soyinka ta aikin jaridar bincike

October 19, 2026
Next Post
Zaɓen 2027: Ƙungiyar siyasa ta Zahra’u Shata ta ziyarci Hukumar Hisbah ta Kano

Zaɓen 2027: Ƙungiyar siyasa ta Zahra'u Shata ta ziyarci Hukumar Hisbah ta Kano

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!