• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hukumar Tace Finafinai da ‘yan fim za su haɗa gwiwa da EFCC wajen shirya finafinai kan cin hanci da rashawa

by DAGA ALI KANO
August 4, 2022
in Labarai
1
Shugabannin na NFVCB da EFCC tare da mashirya fim ɗin a harabar hedikwatar EFCC

Shugabannin na NFVCB da EFCC tare da mashirya fim ɗin a harabar hedikwatar EFCC

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Tace Finafinai ta Ƙasa (NFCVB) tare da wasu manyan masu shirya fim da ‘yan wasa za su haɗa gwiwa da Hukumar Yaƙi Da Laifuffukan Kuɗi (EFCC) wajen shirya finafinai domin yayata yaƙin da EFCC ke yi da cin hanci da rashawa.

A labarin da mujallar Fim ta samu daga NFVCB, an yanke shawarar ne a yau Alhamis lokacin da ɓangarorin uku su ka yi wani taro na musamman a hedikwatar EFCC da ke Abuja kan hanyoyin da za a bi a shirya finafinan.

Daga hagu: Alhaji Adedayo Thomas da Malam Abdulrasheed Bawa

An yi taron ne lokacin da Shugaban Hukumar Tace Finafinai, Alhaji Adedayo Thomas, ya jagoranci tawagar ƙungiyoyin ‘yan fim da jarumai da sauran masu ruwa da tsaki  zuwa wajen taron wanda su ka yi tare da Shugaban EFCC, Malam Abdulrasheed Bawa.

Shugaban MOPPAN, Dakta Ahmad Sarari, Malam Abdulrasheed Bawa, jarumi Sani Mu’azu da jaruma Hadiza Muhammad (Hadizan Saima)

Loading

Tags: Abdulrasheed Bawaadedayo thomascin hanciEFCCfurodusoshihaɗin gwiwajarumaiKannywoodNFVCBnollywood
Previous Post

Zarah Diamond ta dawo ruwa!

Next Post

Abin da ya bambanta ‘Rumfar Mai Shayi’ da sauran finafinan Kannywood – darakta Nasiru B. Muhammad

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Nasiru B. Muhammad

Abin da ya bambanta 'Rumfar Mai Shayi' da sauran finafinan Kannywood - darakta Nasiru B. Muhammad

Comments 1

  1. Aminu Abdullahi Maigaskiya says:
    4 years ago

    Wannan labarine Mai karfafa guiwa ga mambobin wannan Masana’anta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!