• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusar Kannywood, Fatima Lamaj ta taya Yusuf Costume murnar auren sa da Maryam

by DAGA ABBA MUHAMMAD
October 17, 2022
in Ranar Murna
2
Ango Yusuf Nagazara da amarya Maryam a wurin dinar auren su

Ango Yusuf Nagazara da amarya Maryam a wurin dinar auren su

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FURODUSA a Kannywood, Hajiya Fatima Ibrahim Ahmad (Lamaj), ta yi wa Yusuf Nagazara, wanda aka fi sani da Yusuf Costume, da amaryar sa Maryam fatan zaman lafiya mai ɗorewa.

Lamaj, wadda ita ce tsohuwar shugabar ƙungiyar MOPPAN reshen Jihar Kaduna, ta yi wannan addu’ar ne bayan an ɗaura auren Yusuf, wanda yaron kamfanin ta ne.

Da ta ke bayyana wa mujallar Fim irin farin cikin da ta yi na ganin auren Yusuf, babbar furodusar ta ce, “A matsayi na na uwa ga ango da amaryar sa Maryam, ina yi masu fatan alkhairi da zaman lafiya mai ɗorewa.”

Hajiya Fatima Lamaj tare da ango Yusuf a wurin dina

Lamaj ta ci gaba da cewa, “Yusuf yaron kamfani na ne, a nan ya fara aikin ‘costume’. Ya na da hankali da sanin ya-kamata. 

“A yanzu ya na kasuwanci a Abuja, amma duk da haka bai bar harkar industiri ba, domin har yanzu in zan yi aiki ya na aiko min da ‘costume’. Gaskiya Yusuf bai manta da mafari ba.

“Ina fatan Allah ya yi masu albarka, ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba. Na yi matuƙar farin ciki da wannan aure.”

An ɗaura auren Yusuf da Maryam ne a ranar Asabar, 8 ga Oktoba, 2022, da misalin ƙarfe 2:00 na rana, a garin Maƙarfi, Jihar Kaduna, a kan sadaki N200,000.

Furodusa Hajiya A’isha Abubakar (ZIAU) da mijin ta, jarumi Yusuf Maina, a wurin dinar auren

An yi dina a daren ranar ɗaurin auren a otal ɗin ‘Silver Sand’ da ke Titin Katuru, Unguwar Sarki, Kaduna.

Kafin ranar ɗaurin auren, an yi bikin Kamu a Orage Hotel da ke Hayin Banki, Kaduna.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Fatima Lamaj da furodusa Usman Pepe a wurin dinar
Ango Yusuf da amarya Maryam

Loading

Tags: aureFatima LamajMaƙarfiMOPPANmurnaYusuf CostumeYusuf Nagazara
Previous Post

Rasuwar mahaifiya: Na yi rashin babbar mai mini addu’a – Tijjani Faraga

Next Post

Ambaliya da ke tafe: Minista ta gargaɗi jihohi da ƙananan hukumomi kan aikin kwashe jama’a

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Hajiya Sadiya Umar Farouq a wajen taro da 'yan jarida

Ambaliya da ke tafe: Minista ta gargaɗi jihohi da ƙananan hukumomi kan aikin kwashe jama'a

Comments 2

  1. Pingback: Furodusar kannywood Fatima Ibrashim Lmaj ta taya Yusuf Custome tare da amaryarsa Maryam murnar auren su - Kyauta Blog
  2. Pingback: Furodusar kannywood Fatima Ibrashim Lmaj ta taya Yusuf Custome tare da amaryarsa Maryam murnar auren su - My Blog

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!