• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Margi Day’: Matan Kannywood sun haskaka ranar yaren su amarya Halima Atete

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
November 25, 2022
in Ranar Murna
0
Amarya Halima Yusuf Atete

Amarya Halima Yusuf Atete

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMAN Kannywood mata sun ƙara wa bikin abokiyar aikin su, Halima Yusuf Atete, armashi a jiya Alhamis.

Ɗimbin ‘yan fim mata sun niƙi gari daga Kano da sauran garuruwa dira a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, inda su ke taka muhimmiyar rawa a bikin shahararriyar jarumar.

Fitattu daga cikin su sun haɗa da Samira Ahmad, Hadiza Gabon, Hauwa Waraka, Fati Baffa Fagge, Fati Yola, Hadiza Kabara, Sadiya Mohammed ‘Gyale’, Maryam Yahaya, Momee Gombe, da Jamila Gamdare.

Halima Atete a wajen Ranar Margi ta bikin auren ta … jiya Alhamis

Zuwan nasu ya ƙara wa bikin armashi matuƙa, musamman shigar da su ka yi jiya ta ‘yan ƙabilar Margi, wato yaren su amarya Halima Atete.

Kamar yadda mujallar Fim ta ba da labari, za a ɗaura auren Halima da sahibin ta Mohammed Mohammed Kala ne a safiyar gobe Asabar, 26 ga Nuwamba, 2022 a masallacin Juma’a na Abuja Sheraton Bus Stop a Maiduguri.

Jaruman Kannywood a shigar ‘yan Margi

A tsarin bikin, an buga gasar ƙwallon ƙafa a ranar Laraba; jiya aka yi Ranar Margi (Margi Day); sai Daren Larabawa (Arabian Night) da za a yi a daren yau Juma’a, gobe kuma za a ɗaura aure, a yi dina da dare, sa’annan a kai amarya ɗakin ta.

A nan, za a iya ganin hotunan da mujallar Fim ta samu na bikin Ranar Margi da aka yi jiya.

Hadiza Gabon da Samira Ahmad
Amarya tare da Hauwa Waraka
Hadiza Kabara, Sadiya Gyale, Jamila Gamdare
Fati Yola da amarya
Amarya tare da hadiman ta
Amarya ta cancare
Halima Atete
Amarya da ƙawayen ta ‘yan Kannywood
Furodusa Jamilu Dakanɗaka ya na yi wa amarya liƙi

Loading

Previous Post

Za a karrama Rahama Sadau, Umar M. Shareef, Khairat da Alhanislam a bikin ‘Henna Ball’ na mujallar Tozali na bana

Next Post

Abdul Wassh da Amina Buzuwa sun angwance

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Ango da amarya: Abdul Wassh da Amina Buzuwa

Abdul Wassh da Amina Buzuwa sun angwance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!