• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, April 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

KILAF 2023: An yi liyafar maraba da baƙi

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
November 21, 2023
in Labarai
0
Wani sashe na jagororin Kannywood a taron

Wani sashe na jagororin Kannywood a taron

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
A DAREN yau a birnin Kano aka shiga ranar farko ta Biki Da Baje-kolin Finafinan Harsunan Gadon Afirka na Kano, wato ‘Kano Indigenous Languages of Africa Film Market and Festival’ (KILAF Awards 2023), tare da yin dinar maraba da baƙin da su ka zo daga ciki da wajen Nijeriya.
An gudanar da liyafar a otal ɗin Bristol da ke unguwar Farm Centre.
An fara liyafar da misalin ƙarfe 7 na dare da jawabin maraba daga shugaban gudanar da taron, Malam Abdulkareem Mohammed.
Jama’a a teburin cin abinci
Cikin jawabin nasa, ya yi godiya ga Allah da ya bayar da dama aka ci gaba da gudanar da wannan taron wanda a yanzu shi ne karo na shida wanda cikin ikon Allah ba a samu giɓi ba, kuma kullum sai ƙara samun nasara ake yi.
Ya ƙara da cewa, “Da man dai manufar samar da wannan dandamali na baje-kolin finafinan Afrika shi ne bunƙasa al’adu da kuma raya harshen uwa na Afrika wanda akan ya bayar da damar samar da wasu ɓangarori na gudanar da taron da su ka haɗa da gasar finafinai, cin abincin gargajiya, da kuma koyar da ilimin sana’ar fim a matakai da dama da su ka shafi sana’ar. Kuma a wannan shekarar ma an samar da tsare-tsare masu inganci domin ƙara fadada taron.
“Don haka ina yi wa manyan baƙin mu da su ka zo daga ciki da wajen ƙasar nan maraba, kuma mu na fatan za a yi taro lafiya a tashi lafiya.”
An gabatar da manyan baƙi, sannan aka yi shiru tare da yin addu’a ta tsawon minti biyu domin nuna alhini ga rasuwar darakta Aminu S. Bono wanda Allah ya yi wa rasuwa a jiya Litinin.
Daga nan aka ci abinci aka sallami jama’a.

Loading

Previous Post

Shari’ar Zamfara: Ko gobe a ja daga, ba mu tsoron yin gaba-da-gaba da zaɓen inkwankilusib – Gwamna

Next Post

Matsaya a Kano: Daga yanzu Hisbah ba za ta ƙara tunkarar ‘yan fim ba

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Sheikh Daurawa (a hagu) da El-Mustapha a lokacin taron

Matsaya a Kano: Daga yanzu Hisbah ba za ta ƙara tunkarar 'yan fim ba

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!