• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, May 15, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Darakta a Kannywood, Ibrahim Al-Imash ya zama mai anini biyu

by ABBA MUHAMMAD
December 31, 2023
in Ranar Murna
0
Darakta a Kannywood, Ibrahim Al-Imash ya zama mai anini biyu

Abdul FKD, ango Al-Imash, Usman Babangandu da Ɗayyab Maiɗa'a a wurin ɗaurin aure

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

DARAKTA kuma jarumi a Kannywood, Ibrahim Usman Muhammad, wanda aka fi sani da Al-Imash, ya ƙara aure.

A ranar Juma’a, 29 ga Disamba, 2023 aka ɗaura auren Al-Imash da masoyiyar sa, Ruƙayya Halliru Goma Ibrahim, a Masallacin Juma’a na Malali, Kaduna, da misalin ƙarfe 1:30 na rana bayan idar da sallar Juma’a, a bisa sadaki N100,000.

An yi walima a ofishin angon wanda ke Amal Complex, Kaduna, wanda uwargidan sa, Hajiya Binta Lugga, ta ɗauki nauyi.

Ana ɗaura auren Al-Imash da Ruƙayya

Wasu daga cikin waɗanda su ka halarci ɗaurin auren sun haɗa da Usman Babangandu, Habibu Sanyi-Sanyi, Isma’il FKD, Ɗanladiyo Mai Atamfa, Lawal Mai Atamfa, Isma’il I.Z., Babangida Akto, Hamisu Bawasa, Abba D. Malam, Abdul FKD, Salisu MJB, Abubakar MGB, Ɗayyab Maiɗa’a, Ahmad Rarara, Jibril Ɗanbakano, da Ɗanjummai C.V.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Loading

Previous Post

Yadda Mutuwa Ta Ratsa Kannywood A Cikin 2023

Next Post

Jarumin Kannywood, Abdullahi Amdaz ya zama angon Aisha

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Jarumin Kannywood, Abdullahi Amdaz ya zama angon Aisha

Jarumin Kannywood, Abdullahi Amdaz ya zama angon Aisha

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!