• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, May 15, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Haihuwa ta 2: Rahama Sirace ta samu Fatima

by DAGA IRO MAMMAN
December 12, 2019
in Ranar Murna
0
Hagu zuwa dama: Rahama Sirace, Hafsat Iliyasu ɗauke da jaririya Fatima, Jamila Gamdare da Fati Al-Amin

Hagu zuwa dama: Rahama Sirace, Hafsat Iliyasu ɗauke da jaririya Fatima, Jamila Gamdare da Fati Al-Amin

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
ƊIMBIN mata ‘yan fim sun taya ‘yar’uwar su Rahama Isah (‘Sirace’) murnar haihuwar da ta yi.
 
Rahama ta haifi ‘ya mace ne a ranar 9 ga Disamba, 2019, a Kano.
 
An raɗa wa jaririyar suna Fatima.
 
Jarumai matan sun je gidan mijin Rahama ɗin da ke unguwar Kuntau ‘Forestry’, Kano, bayan kwana biyu da haihuwar, wato ranar 11 ga wata, inda su ka yi mata barka.
 
Matan sun haɗa da Zakiyya Ibrahim, Fauziyya Sani (‘Maikyau’), Siddiqa Jibrin Sarki, Samira Ahmad, Fati Al-Amin, Jamila Gamdare da Hafsat Iliyasu.
 
Fatima Abubakar
 
Wata majiya ta shaida wa mujallar Fim cewa mijin Rahama ɗin ya ce ba ya so a yi taron suna, shi ya sa ba a yi wata walima ba.
 
Idan kun tuna, mujallar Fim ta taɓa ba ku labarin cewa an ɗaura wa Rahama Sirace aure ne da  wani mai suna Abubakar Adamu Bala, a unguwar Ja’en cikin garin Kano, a ranar Juma’a, 27 ga Afrilu, 2018. Sadakin ta N50,000.
 
Ta na daga cikin jarumai mata da su ka daɗe a Kannywood ba su yi aure ba.
 
Wannan ita ce haihuwar ta ta biyu. A auren ta na farko, wanda ta yi a jihar su ta Borno, ta samu ɗa namiji.
 
To Allah ya raya su baki ɗaya, amin.
 
Zakiyya Ibrahim rungume da jaririya Fatima
 
Siddiqa Jibrin Sarki ɗauke da jaririya Fatima
 
Samira Ahmad ɗauke da jaririya Fatima, tare da su Fauziyya Maikyau da Rahama Sirace

Loading

Previous Post

Taƙaitaccen bayani kan yawan iyalin Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

Next Post

Yadda za a gyara harkar finafinan Hausa, daga bakin Rahama Sadau

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Rahama Sadau

Yadda za a gyara harkar finafinan Hausa, daga bakin Rahama Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!