Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, a yau ya kai wa Mai Babban Ɗaki, wato mahaifiyar sa, ziyara domin gaisuwar Sallah. Ga hotunan.

© 2024 Mujallar Fim