• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

* Ya ce babu inda ya ce ya yi nadamar shiga harkar fim Jarumin

by MUKHTAR YAKUBU
July 10, 2025
in Labarai
0
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHON Shugaban Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Arewa (Arewa Film Makers Association of Nigeria, AFMAN) na Ƙasa kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Abdullahi Sani (Baba Ƙarami) ya nuna ɓacin rai kan wani hoto da ake yaɗawa a kan sa a soshiyal midiya inda aka rubuta cewa ya yi nadamar shiga harkar fim.

A hoton, an nuno shi a kan keken guragu cikin wani yanayi na tsananin rashin lafiya.

Baba Ƙarami ya faɗa wa mujallar Fim cewa, “Wannan maganar sam ba gaskiya ba ce, don babu wata kafar yaɗa labarai da na yi hira da ita na faɗa musu wannan magana. Kawai dai wasu ne suka ƙirƙiri labarin don wata biyan buƙata tasu.”

Ya ƙara da cewa, “Wannan hoton da suke yaɗawa an ɗauke shi ne a wani sin da na fito cikin fim ɗin ‘Aliyah’, don haka ba hoto na ba ne na zahirin yadda nake, na cikin fim ne.”

A game da batun lafiyar sa kuwa, ya ce, “Na yi rashin lafiya a kwanakin baya har na kwanta a asibiti sakamakon ciwon hawan jini da nake fama da shi. Amma dai a yanzu na samu sauƙi, ina ci gaba da gudanar da harkokin da nake yi.

“Don haka waccan magana da ake yaɗawa ƙarya ce, kuma na ɗauki waɗanda suka yaɗa ta a matsayin maƙiya na.

“Don haka ina bai wa masoya na haƙuri sakamakon yadda hankalin su ya tashi saboda ganin labarin.

Ni ɗan fim ne kuma ina ci gaba da ayyukan da nake yi na fim ban kuma yi nadama ko da-na-sanin fim da nake yi ba.”

Loading

Previous Post

Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista

Next Post

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!