• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Khadijatul Iman Sani Musa Danja ta burge mahalarta bikin zagayowar ranar haihuwar ta

by MUKHTAR YAKUBU
November 6, 2025
in Ranar Murna
0
Khadijatul Iman Sani Musa Danja ta burge mahalarta bikin zagayowar ranar haihuwar ta

Khadijatul Iman tare da kek ɗin ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Khadijatul Iman, ɗiyar jarumi kuma mawaƙi Sani Musa Danja da jaruma kuma furodusa Mansurah Isah, ta burge ɗimbin jama’ar da suka halarci ƙwarya-ƙwaryan bikin zagayowar ranar haihuwar ta a jiya Laraba.

Iman ta yi bikin ne a gidan mahaifin ta Sani Danja da ke unguwar Badawa a Kano, inda ƙawayen da ‘yan’uwa da abokan arzikin ta suka taru domin taya ta murna.

A wajen bikin dai an an shirya liyafar cin abinci, aka nishaɗantar da mahalarta waƙoƙi tare da raba kyaututtuka na musamman ga jama’a.

Ita ma Khadijatul Iman ta samu kyaututtuka daga ƙawaye da ‘yan’uwa da suka kawo mata don taya ta murna.

Khadijatul Iman Sani Musa Danja

An tashi daga taron da magariba inda Khadijatul Iman ta yi godiya ga Allah da ya nuna mata wannan rana.

Ta yi godiya ga iyayen ta bisa kulawar da suke ba ta, sannan ta gode wa dukkan jama’ar da suka taru domin taya ta murna.

Loading

Tags: BikibirthdayKhadijatul Iman Sani DanjaMansurah IsahSani Musa Danjazagayowar ranar haihuwa
Previous Post

Furodusa Sani Sule Katsina zai aurar da ‘yar sa Ramlat ran Juma’a

Next Post

Raliya, ɗiyar tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan, ta cika shekara ɗaya

Related Posts

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa
Ranar Murna

Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

July 2, 2026
Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar
Ranar Murna

Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar

June 29, 2026
Next Post
Raliya, ɗiyar tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan, ta cika shekara ɗaya

Raliya, ɗiyar tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan, ta cika shekara ɗaya

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!