• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Cewar Zee-Zee: Abin da ya sa aka ce na mutu

by DAGA IRO MAMMAN
April 13, 2021
in Labarai
0
Cewar Zee-Zee: Abin da ya sa aka ce na mutu
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCIYAR jaruma Ummi Ibrahim (Zee-Zee) ta bayyana abin da ya sa aka ce wai ta mutu.

A sabon rubutun da ta yi a Instagram tare da hoto mai nuna ta kwance a kan gado a matsayin mara lafiya, Zee-Zee ta nanata cewa wai ta faɗi ta suma ne a Kaduna, wanda hakan ya sa ƙawar ta ta tura saƙon cewa ta mutu.

Mutane da dama sun ƙaryata wannan kalamin nata.

Ga abin da ta rubuta ɗin, ba tare da mujallar Fim ta gyara nahawun rubutun nata ba:

“Salam to nigerians sunana UMMI IBRAHIM ZEEZEE ,ina mai baku hakuri dangane da labari da kukaji mai tada hankali na cewa na MUTU .to da raina ban mutu ba kawai dai na yanki jiki ne na fadi na suma a gidan wata kawata a garin kaduna to sai tayi zaton ko na mutu ne dan tayi ta zuba min ruwa ban farfado ba ,shine tayi posting ta gayawa duniya cewar na mutu har sai da mijinta ya kaini asibiti likita ya auna ni ya gano cewa da raina ban mutum ba .saboda haka duk Wanda ya nuna damuwarsa dayaji zancen mutuwana to ina godiya da kaunarsa a gare ni .saboda haka inan da raina saidai banda lafiya ne seriously domin depression (damuwa) yana damuna sosai dan haka masoyana ku tayi da addu’ar samun lafiya nagode allah yasa mun shiga cikin watan ramadan lafiya ubangiji yasa muga karshensa lafiya sannan allah ya karbi ibadun mu na wannan wata mai alfarma amin thank you all for your love, concern , and caring toward me #asha ruwa lafiya”.

Previous Post

Ummi Zee-Zee ta dawo gida ‘lafiya lau’

Next Post

Gwamnati na aiki tuƙuru kan karɓo sauran ‘yan matan Chibok – Minista Sadiya

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Gwamnati na aiki tuƙuru kan karɓo sauran ‘yan matan Chibok – Minista Sadiya

Gwamnati na aiki tuƙuru kan karɓo sauran 'yan matan Chibok – Minista Sadiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!