• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, July 8, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Abin da ya sa na rage fitowa a fim – Maryam CTV

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 18, 2023
in Labarai
1
Hajiya Maryam Sulaiman

Hajiya Maryam Sulaiman

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMA a Kannywood, Hajiya Maryam Sulaiman (Maryam CTV), ta ce rashin fitowar ta a cikin fim a yanzu ba shi da alaƙa da ko ta daina yin fim, ta ce har yanzu ta na yi.

Jarumar, wadda ta ƙware wajen fitowa a matsayin matar attajiri har ake mata laƙabi da Hajiyar Falo, ta bayyana haka ne a lokacin da ta ke tattaunawa da mujallar Fim kan labarin da ake yaɗawa cewa wai ta daina yin fim.

Maryam CTV ta ce: “Ni ban daina yin fim ba. Har yanzu ina nan ina yi, amma dai ba kamar yadda aka san ni ina yi a baya ba. A yanzu ina yi ne kaɗan-kaɗan.”

Da mu ka tambaye ta dalilin hakan, sai ta ce, “To, da man can ni ‘yar siyasa ce. Ina cikin harkar siyasa, don haka a yanzu da aka koma harkar siyasa, sai ya zama na rage fitowa a fim saboda harkar siyasa da na ke yi a yanzu. 

Hajiya Maryam CTV

“Don haka mutane su daina ganin kamar na bar harkar fim. Ban bari ba. Ina yi, sai dai ba sosai ba.”

Hajiya Maryam ta miƙa saƙo ga masoyan ta, ta ce: “Ina yi wa dukkan masoya na fatan alheri da su ka damu da ni har su ke tambaya ta. Allah ya ƙara haɗa kan ‘yan fim, ya kawo mana cigaba a cikin masana’antar Kannywood baki ɗaya.”

Loading

Tags: Hajiyar FaloKannywoodMaryam CTVMaryam Sulaimansiyasa
Previous Post

Yawancin finafinan Kannywood masu dogon zango ba su da inganci – Auwal Ɗanja

Next Post

Zaɓen 2023: Atiku ya sha alwashin ƙara wa jihohi da ƙananan hukumomi ƙarfin iko

Related Posts

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Next Post
Atiku tare da shugabannin PDP a taron Ibadan a ranar Alhamis

Zaɓen 2023: Atiku ya sha alwashin ƙara wa jihohi da ƙananan hukumomi ƙarfin iko

Comments 1

  1. isiyaku lawal says:
    2 years ago

    Comment:Ameen ya Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!