• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, October 15, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Aminu Ala ya aurar da ‘ya’ya uku mata

by MUKHTAR YAKUBU
July 31, 2024
in Ranar Murna
0
Aminu Ala ya aurar da ‘ya’ya uku mata

Amare tare da angwayen su

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A KARON farko, fitaccen mawaƙi, Sarkin Ɗiyan Gobir, Alhaji Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa), ya yi bikin auren ‘ya’yan sa mata su uku a lokaci guda.

A ranar Lahadi da ta gabata, 28 ga Yuli, 2024, ne aka yi taron ɗaurin auren a gidan sa da ke unguwar Maidile cikin birnin Kano.

Taron ɗaurin auren ya samu halartar ɗimbin jama’a daga ciki da wajen ƙasar nan kama daga sarakuna, malamai, attajirai da manyan ma’aikatan gwamnati.

Amare ‘ya’yan Ala a lokacin bikin Ranar Ƙauyawa da suka shirya

Ɗaurin auren dai na ‘ya’yan Ala ne guda uku waɗanda su ne manyan ‘ya’yan sa, wato Fatima, Aisha, da Bilkisu.

Shugaban Majalisar Malamai ta Arewa da kuma Majalisar Malamai ta Jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, yan a ɗaya daga cikin manyan malaman da suka jagoranci taron ɗaurin auren.

Sheikh Ibrahim Khalil yana karɓar sadaki a matsayin sa na waliyyin amarya

A ranar Juma’a, 26 ga Yuli aka shirya bikin Ranar Ƙauyawa, yayin da kuma a ranar Asabar aka yi taron yinin biki duk dai a gidan Ala da ke Maidile.

Taro mafi ƙayatarwa da aka shirya shi ne taron da aka yi a daren ranar ɗaurin auren, inda aka shirya liyafar cin abinci a babban ɗakin taro na Meenah Events Centre da ke unguwar Nassarawa G.R.A tun daga misalin ƙarfe 8 na dare har zuwa 12 na dare.

Aminu Ala yana gaisawa da baƙin da suka je ɗaurin auren

A wajen taron an gayyaci duk wani makusanci da aboki domin nuna ƙauna da kuma kara ga Ala.

An yi shagalin biki, an ci abinci, an yi nishaɗi a wajen har zuwa lokacin da aka tashi daga taron.

Allah ya sanya albarka a cikin auren, ya ba da zaman lafiya, amin.

Ala tare da manyan baƙi a wajen liyafar cin abinci

Loading

Tags: Aminu Alaaure
Previous Post

Kiran Minista Idris ga ’yan Nijeriya: Ku guje wa zanga-zanga, ku yi amfani da damarmakin da gwamnatin Tinubu ta samar

Next Post

Sani Danja ya fito takarar shugaban ƙaramar hukuma

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Sani Danja ya fito takarar shugaban ƙaramar hukuma

Sani Danja ya fito takarar shugaban ƙaramar hukuma

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!