• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An ɗaura: Daraktan Kannywood Kamal Alƙali da jaruma Hauwa S. Garba sun zama ɗaya

by DAGA ABBA MUHAMMAD
March 17, 2023
in Ranar Murna
0
Abdul Amar, Nura Manaja, ango Kamal S. Alƙali da Ali Nuhu jim kaɗan bayan an ɗaura auren

Abdul Amar, Nura Manaja, ango Kamal S. Alƙali da Ali Nuhu jim kaɗan bayan an ɗaura auren

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Juma’a, 17 ga Maris, 2023 aka ɗaura auren darakta a Kannywood, wato Kamal Sani Alƙali da kyakkyawar amaryar sa, jaruma Hauwa Shu’aibu Garba.

An ɗaura auren su da misalin ƙarfe 1:00 na rana, bayan idar da sallar Juma’a, a masallacin Juma’a da ke Titi na 19, Shagari Quarters, Kano.

Sani Sule Katsina ya na gaisawa da ango a wajen ɗaurin auren

Wasu daga cikin ‘yan fim da mujallar Fim ta gani a wajen ɗaurin auren sun haɗa da Ali Nuhu, Isma’ila Na-Abba (Afakallahu), Abdul Amart, Rabi’u Rikadawa, Nura Mado, Sani Sule Katsina, Sadiq Mafia da Sulaiman Costume.

Yanzu dai Kamal ya zama mai igiya biyu kenan. 

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Nura Mado (sanye da hana-sallah), ango Kamal S. Alƙali, Sadiq Mafia, Rabi’u Rikadawa da Isma’il Afakallahu a wurin ɗaurin auren
Sun zama ɗaya: amarya Hauwa S. Garba da Kamal Alƙali

Loading

Previous Post

Hajiya A’isha, mahaifiyar darakta Sadiq Hussaini Jeep, ta riga mu gidan gaskiya

Next Post

‘Yan iska sun ƙone gidan mawaƙi Rarara saboda siyasa

Related Posts

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa
Ranar Murna

Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

July 2, 2026
Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar
Ranar Murna

Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar

June 29, 2026
Next Post
Gidan Rarara na cin wuta

'Yan iska sun ƙone gidan mawaƙi Rarara saboda siyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!