• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An yi bikin kece raini a auren Sarra ɗiyar marubuciya Bilkisu Yusuf Ali

by MUKHTAR YAKUBU
February 11, 2024
in Ranar Murna
0
An yi bikin kece raini a auren Sarra ɗiyar marubuciya Bilkisu Yusuf Ali

Amarya da dangin ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BIKIN auren Sarra Tasi’u Ya’u Ɓaɓura, ‘yar marubuciya kuma malama a Jami’ar Alqalam, Hajiya Bilkisu Yusuf Ali, taro ne na kece raini.

An ɗaura auren Sarra da angon ta, Salihu Ibrahim Darma (Khalifa), a ranar Juma’a a gidan Imam Sheikh Yusuf Ali da ke Tudun Maliki, Kano, da misalin ƙarfe 2:30 na rana.

Bayan ɗaurin auren, uwar amarya ta shirya taron wuni a wajen taro na Darul Tauhid da ke Titin Zariya inda ‘yan’uwa su ka haɗu su ka taya ta murna.

A jiya Asabar kuma aka shirya babbar liyafa ta cin abinci.

Wannan liyafar ta kece raini ce, domin kuwa taro ne da aka shirya na gani na faɗa. Shi kan sa wurin taron, Prime Events Centre da ke Titin Haɗeja, wuri ne na alfarma.

Daga hagu: ango Salisu, Sarra, da ƙanen uwar amarya sun shigo ɗakin taron

An tsara wajen zama rukuni-rukuni: na masoyan uwar amarya da ‘yan’uwa da kuma ƙawaye da abokan aiki marubuta; marubuta maza da marubuta mata, sai kuma ‘yan fim mata da su ka je a ƙarƙashin jagorancin Hauwa Edita.

Su ma abokan karatun amaryar na sakandaren Kano Capital School su ma wajen su daban, sai kuma babbar gayya, iyalan marigayi Sarkin Malaman Masarautar Gaya, Imam Sheikh Dr, Yusuf Ali, tare da dangin miji su ma wajen su daban.

Amarya ta shigo tare da ƙawayen ta da dangin miji, sannan shi ma ango ya shigo tare da abokan sa.

Uwar amarya, Hajiya Bilkisu Yusuf Ali (a tsakiya) da su Hajiya Umma Sulaiman ‘Yan’awaki (a dama)

An fara bikin da misalin ƙarfe 9 na dare a lokacin da tawagar uwar amarya ta shigo ɗakin taron tare da rakiyar marubuta mata.

Hajiya Umma Sulaiman ‘Yan’awaki ce ta buɗe taron da addu’a, yayin da Hadiza Nuhu Gudaji ta yi jawabin maraba.

Mata a wajen bikin

An yi biki da bireɗe, an cashe iya son rai. Sannan an ci an sha an yi hani’an, abin sai wanda ya gani.

Su Ado Ahmad Gidan Dabino da Aminu Alan Waƙa
Daga hagu: Hauwa Edita
Marubuta maza
Marubuta mata
Mahalarta maza
Mahalarta mata

Loading

Tags: aureBilkisu Yusuf AliKanoSalihu Ibrahim Darma (Khalifa)Sarra Tasi'u Ya'u Ɓaɓura
Previous Post

Rasuwar Bintu ‘Ɗaɗin Kowa’ ta girgiza Kannywood

Next Post

Minista Idris ya faɗa wa Super Eagles: Za mu ci gaba da yin amanna da ku

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Duk da matsalolin da ake ciki, Nijeriya za ta ci gaba da bunƙasa – Minista Idris

Minista Idris ya faɗa wa Super Eagles: Za mu ci gaba da yin amanna da ku

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!