• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Rasuwar Bintu ‘Ɗaɗin Kowa’ ta girgiza Kannywood

Fatima Sa'id Yakasai ta rasu ne sakamakon rashin lafiya

by ABBA MUHAMMAD
February 11, 2024
in Labarai
0
Rasuwar Bintu ‘Ɗaɗin Kowa’ ta girgiza Kannywood

Marigayiya Fatima Sa'id Yakasai (Bintu Daɗin Kowa)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Lahadi Allah ya ɗauki ran jarumar Kannywood, Fatima Sa’id Yakasai, wadda aka fi sani da Bintu a cikin shiri mai dogon zango na ‘Ɗaɗin Kowa’ na tashar talabijin ta Arewa 24.

Matashiyar jarumar mai kimanin shekara 25 a duniya, ta rasu da misalin ƙarfe 2:00 na rana, bayan fama da doguwar jinya da ta yi.

Marigayiya Fatima Sa’id Yakasai

An yi jana’izar ta a unguwar Gunduwawa da ke Kano.

‘Yan fim sun yi jimamin rashin Fatima, duk inda ka leƙa soshiyal midiya hotunan ta ke yawo tare da yi mata addu’ar neman rahama.

Allah ya jiƙan ta, amin.

Loading

Tags: Bintu Daɗin KowaFatima Sa'id Yakasaimutuwarasuwa
Previous Post

Wasan ƙarshe na AFCON 2023 a yau: NOA ta shiga gangamin tara wa Super Eagles ɗimbin magoya baya – Idris

Next Post

An yi bikin kece raini a auren Sarra ɗiyar marubuciya Bilkisu Yusuf Ali

Related Posts

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama
Labarai

Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama

August 2, 2026
Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11
Labarai

Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

August 1, 2026
Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano
Labarai

Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano

July 15, 2026
Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu
Labarai

Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu

July 14, 2026
A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti
Labarai

A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti

July 9, 2026
Next Post
An yi bikin kece raini a auren Sarra ɗiyar marubuciya Bilkisu Yusuf Ali

An yi bikin kece raini a auren Sarra ɗiyar marubuciya Bilkisu Yusuf Ali

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!