• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An yi jana’izar daraktan Kannywood Aminu S. Bono a Kano

by DAGA ALI KANO
November 21, 2023
in Labarai
0
An yi jana’izar daraktan Kannywood Aminu S. Bono a Kano
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
An kai gawar Aminu S. Bono maƙabartar Ɗandolo a Kano

 

 

A SAFIYAR yau ɗimbin ‘yan fim da jama’ar gari da ‘yan’uwa su ka halarci jana’izar marigayi darakta a Kannywood, Aminu S. Bono, wanda Allah ya yi wa rasuwa jiya a Kano.

An yi wa mamacin sallah a gidan su da ke unguwar Ɗandago, inda daga nan aka ɗauke shi aka ɗunguma zuwa maƙabartar Ɗandolo da ke unguwar Goron Dutse, aka rufe shi a can.

Daga nan aka koma gidan su marigayin domin ci gaba da karɓa gaisuwa daga masu zuwa ta’aziyya.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa Aminu S. Bono, wanda kuma jarumi ne a masana’antar finafinan, ya rasu ba zato ba tsammani jiya da yamma a sanadiyyar ciwon ciki.

Rasuwar sa ta girgiza ‘yan fim da iyalan sa matuƙa, musamman ganin cewa ya tashi lafiya ƙalau har ya shiga gari wajen ayyukan sa.

Kowa ka gani a wajen jana’izar kamar ruwa ya ciwo shi saboda damuwa da kuma baƙin cikin rasa ran Aminu. Ana ta jajanta wa juna.

A nan, ga hotunan jana’izar da kuma zaman ta’aziyya da mu ka samu daga shafin Facebook na Ahmad Nagudu.

Ana yi masa sallah a ƙofar gidan su

 

Lokacin za a tafi kai shi kushewa

 

Ana aikin saka shi cikin kabarin shi

 

Jana’izar Aminu S. Bono a maƙabartar Ɗandolo

 

A wajen zaman makoki jim kaɗan bayan dawowa daga maƙabarta

 

Ana ci gaba da zaman ta’aziyyar Aminu S. Bono a ƙofar gidan su

 

Loading

Previous Post

Ganduje ya yi ta’aziyyar rasuwar darakta Aminu Bono

Next Post

Miji na ɗan Aljanna ne – furodusa a Kannywood, Fatima Lamaj

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Hajiya Fatima Lamaj (a tsakiya) yayin da su jarumin Kannywood Abubakar Hunter ke addu'a

Miji na ɗan Aljanna ne - furodusa a Kannywood, Fatima Lamaj

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!