• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 4, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Aure: Jarumin Kannywood Tijjani Asase ya zama mai igiya biyu

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
March 4, 2023
in Labarai
0
Tijjani Abdullahi (Asase) da Khadija Ɗahiru Mu'azu Kyalli a wajen dinar auren su

Tijjani Abdullahi (Asase) da Khadija Ɗahiru Mu'azu Kyalli a wajen dinar auren su

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMIN nan na Kannywood wanda ya ƙware wajen fitowa a fim a matsayin ɗan daba, Tijjani Abdullahi (Asase), yanzu ya shiga sahun ‘yan fim masu mata biyu.

A yau Asabar, 4 ga Maris, 2023 aka ɗaura auren sa da sahibar sa, Khadija Ɗahiru Mu’azu Kyalli, da misalin ƙarfe 11 na safe a Masallacin Baballe Ila da ke unguwar Gyaɗi-Gyaɗi, Kano.

Ɗaurin auren ya samu halartar jama’a da dama.

Amarya Khadija da ango Asase tare da abokan arziki

An shafe tsawon kwana uku ana gudanar da shagulgulan biki inda aka fara da majalisin yabon Annabi da kuma saukar karatun Alƙur’ani a ranar Laraba. A shekaranjiya Alhamis aka yi Bikin Larabawa a wajen shaƙatawa na Banana da ke bayan Kantin Jifatu a Titin Zariya, sai kuma jiya aka shirya gagarumar dina a Ali Jita Events Centre. 

Taron bikin ya samu halartar jama’a da dama waɗanda su ka je don taya ango da amarya murna.

Wannan aure dai shi ne na uku da Asase ya yi. Na farkon, Allah ya yi wa matar rasuwa, daga baya ya auri wata, sai kuma yanzu da ya ƙara ɗaya. 

Asase furodusa ne wanda ya shirya fim mai dogon zango mai suna ‘A Duniya’ inda ya ke fitowa a matsayin Sanda, ogan ‘yan daba.

Allah ya ba da zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin sa da Khadija da sauran iyalin sa, amin.

Mata adon gari a wajen walimar auren Tijjani Asase da Khadija Ɗahiru Mu’azu Kyalli
Ango da amarya
Tsaye ƙiƙam: Tijjani da Khadija a wajen bikin su
Ana yi wa ma’auratan liƙi
Amarya Khadija
Ango Asase ya haske ɗakin taron da murmushi
Ango Tijjani da amarya Khadija tare da abokan arziki
Tijjani Asase na yi wa mahalartan walimar auren sa da Khadija fatan alheri

Loading

Previous Post

MOPPAN ta Kano na so ‘yan Kannywood su tallafa wa ‘yan’uwan su da tarzomar zaɓen 2023 ta jawo wa asara

Next Post

A zaɓen gwamnoni za mu magance matsalolin da aka samu a zaɓen shugaban ƙasa – Yakubu

Related Posts

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Rashin lafiyar Kamaye: Sauƙi ya fara samuwa
Labarai

Rashin lafiyar Kamaye: Sauƙi ya fara samuwa

September 17, 2026
Next Post
Farfesa Mahmood Yakubu (a tsakiya) a wajen taron da ya yi da kwamishinonin zaɓe

A zaɓen gwamnoni za mu magance matsalolin da aka samu a zaɓen shugaban ƙasa - Yakubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!