• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Daraktan finafinai a Nijar, Bassirou Garba ya zama baban Iklas

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
April 19, 2023
in Ranar Murna
0
Darakta Bassirou Garba Sarkin Fulani da 'yar sa Iklas

Darakta Bassirou Garba Sarkin Fulani da 'yar sa Iklas

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya azurta ɗaya daga cikin manyan daraktocin finafinan Hausa da ke Jamhuriyar Nijar, Bassirou Garba Sarkin Fulani, da samun ƙaruwar ‘ya mace.

Maiɗakin sa ta haifi jaririyar da misalin ƙarfe 4:40 na yamma a ranar Talata, 18 ga Afrilu, 2023 a gidan sa da ke birnin Maraɗi a Jamhuriyar Nijar.

Daraktan ya bayyana wa mujallar Fim farin cikin sa da godiyar sa ga Allah da samun wannan haihuwar, ya ce: “Alhamdu lillah, Allah ya ba mu ƙaruwar ‘ya mace wadda za ta karɓi sunan Iklas. Mu na barar addu’a domin neman yardar Allah don ta kasance mai yin hidima ga al’ummar Musulmi da Musulunci”.

Kaɗan daga cikin finafinan da Bassirou Garba ya bayar da umarni su ne ‘Jagwal’, Ummaru’, ‘Ajalin Ka’, ‘Zama Ɗaya’, ‘Ruwan Dare’, ‘Arabi Da Boko’, ‘Amal’, ‘Iman’, da kuma ‘Igiyar Ƙasa’.

Loading

Tags: Bassirou Garba Sarkin FulanidaraktahaihuwaMaraɗiNijar
Previous Post

Lauyoyi a Kano sun kai kukan su ga sarakunan Jihar Katsina kan ‘waƙoƙin ɓatanci’ na Rarara

Next Post

Gwagwarmayar jarumi, mawaƙi Ahmad D. Prince a Kannywood

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Ahmad Muhammad Umar (D. Prince)

Gwagwarmayar jarumi, mawaƙi Ahmad D. Prince a Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!