• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hukumar Tace Finafinai a Kano ta haramta muhawarar mawaƙa, ta gayyaci Maidubun Isa da Tajul Izzi

by MUKHTAR YAKUBU
September 17, 2025
in Labarai
0
Maidubun Isa tare da Tajul'izzi da alƙalan muhawara

Maidubun Isa tare da Tajul'izzi da alƙalan muhawara

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano ta haramta shirya kowace irin muhawara tsakanin mawaƙan addini ba tare da samun izinin ta ba.

Haka kuma ta gayyaci wasu mawaƙan yabon Annabi biyu, Malam Usman Maidubun Isa da Shehi Mai Tajul Izzi tare da sauran waɗanda suka jagoranci muhawarar da aka gudanar a ranar Lahadi da ta gabata da su bayyana a gaban ta cikin sa’o’i 24.

Shugaban hukumar, Alhaji Abba El-Mustapha, ya bayyana cewa wannan matakin yana daga cikin ƙoƙarin tabbatar da zaman lafiya, daidaito da kuma bin doka tsakanin mawaƙa, ko na addini ko na ɓangaren nishaɗi.

Mataki ya biyo bayan wata muhawara da aka gudanar tsakanin Usman Maidubun Isa da Shehi Mai Tajul Izzi ba tare da samun sahalewar hukumar ba, wanda hukumar ta bayyana a matsayin karya dokar ta.

Saboda haka, hukumar ta kafa kwamitin bincike ƙarƙashin jagorancin Daraktan Ayyuka na Musamman, Malam Ishak Abdullahi, inda ta umurci waɗanda suka jagoranci muhawarar da su bayyana a gaban kwamitin cikin awa 24 domin amsa tambayoyi.

Hukumar ta yi gargaɗin cewa shirya irin waɗannan muhawarori ba tare da sahalewar ta ba ya saɓa wa dokar da ta kafa ta, kuma hakan na iya jawo hukunci mai tsanani ga waɗanda suka aikata hakan.

Ta ƙara jaddada ƙudirin ta na ci gaba da sa ido a kan ayyukan mawaƙa da masu nishaɗantarwa a Kano, tare da tabbatar da bin doka da ƙa’ida.

Ta kuma buƙaci al’umma da su ci gaba da zaman lafiya, su bayar da haɗin kai da kuma kawo bayanai masu amfani domin tabbatar da zaman lafiya, fahimtar juna da cigaban al’adu a jihar.

Loading

Previous Post

Tsohuwar jaruma Zainab Raga ta samu ƙaruwar Ummukhulsum

Next Post

Muƙabala: Hukumar Tace Finafinai ba ta da hurumin gayyatar mawaƙa, inji lauya Abba Hikima Fagge

Related Posts

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama
Labarai

Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama

August 2, 2026
Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11
Labarai

Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

August 1, 2026
Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano
Labarai

Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano

July 15, 2026
Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu
Labarai

Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu

July 14, 2026
A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti
Labarai

A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti

July 9, 2026
Next Post
Muƙabala: Hukumar Tace Finafinai ba ta da hurumin gayyatar mawaƙa, inji lauya Abba Hikima Fagge

Muƙabala: Hukumar Tace Finafinai ba ta da hurumin gayyatar mawaƙa, inji lauya Abba Hikima Fagge

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!