• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumai sun jaddada goyon baya ga Hukumar Tace Finafinai

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
February 6, 2020
in Labarai
0
Alhassan Kwalle (na 2 daga dama) ya na miƙa wa Afakallahu satifiket ɗin su don ya gani

Alhassan Kwalle (na 2 daga dama) ya na miƙa wa Afakallahu satifiket ɗin su don ya gani

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
* Ƙungiyar su ta samu rajistar tarayya
 
ƘUNGIYAR jaruman finafinan Hausa ta ƙasa, wato ‘Nigerian Guild of Artistes Hausa Language’, ta jaddada goyon bayan ta ga shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Malam Isma’il Na’abba (Afakallahu).
 
Jaruman sun yi haka ne a lokacin da su kai ziyara ga shugaban domin gabatar masa da rajistar ƙungiyar da ta samu daga Gwamnatin Tarayya, wanda ya zamar da ita a matsayin halastacciyar ƙungiya.
 
A safiyar Alhamis, 5 ga Maris, 2020 tawagar ƙungiyar a ƙarƙashin shugabancin Alhassan Kwalle, su ka je ofishin hukumar domin wannan ziyarar.
 
A lokacin da ya ke bayyana dalilin zuwan nasu, Alhassan Kwalle ya bayyana cewa manufar zuwan nasu shi ne domin su kai ziyarar ban-girma ga shugaban hukumar saboda namijin ƙoƙarin da ya ke yi wajen kawo gyara a cikin masana’antar ta finafinan Hausa, su ka ce don haka ne su ka je domin su yaba masa.
 
Afakallahu (a dama) ya na karɓar satifiket ɗin rajistar daga hannun Alhassan Kwalle
Ya ƙara da cewa “A ɓangare guda kuma wannan ziyarar tamu, mun zo da takardar rajistar ƙungiyar ta C.A.C. wadda mu ka samu, kuma hakan ya zamar da ita halastacciyar ƙungiyar da gwamnatin Nijeriya ta san da zaman ta.
 
“Don haka ne mu ka zo da wannan takarda ta rajista da mu ka samu domin shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Kano ya sanya mata albarka.
 
“Don haka mu na addu’ar Allah ya ƙara jagoranci da kuma bada ƙarfin gwiwar yi wa jama’a hidima”.
 
Shi ma da ya ke nasa jawabin, Afakallahu ya nuna farin cikin sa da ziyarar, ya ce hakan ya nuna cewar su masu biyayya ga shugabanci ne.
 
Saboda haka ya yi kira a gare su da su ci gaba da bai wa gwamnati goyon baya domin cigaba da tsare-tsare kan manufofin da ta ke da shi na alheri ga masana’antar finafinai ta Kannywood.
 
Daga ƙarshe, ya yi fatan samun nasara ga ƙungiyar bisa manufofin da ta sanya a gaba.
 

Loading

Tags: Finafinai
Previous Post

Mahaifiyar Halima Atete ta rasu

Next Post

Bidiyon tsiraicin Maryam Booth: Ana farautar mutum 2

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Maryam Booth

Bidiyon tsiraicin Maryam Booth: Ana farautar mutum 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!