• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, May 15, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumar Kannywood, Hauwa Kakuri, ta riga mu gidan gaskiya

by DAGA ABBA MUHAMMAD
August 13, 2023
in Labarai
0
Marigayiya Mama Hauwa Kakuri

Marigayiya Mama Hauwa Kakuri

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAHU Akbar! A yau Lahadi Allah ya ɗauki ran jaruma a Kannywood, Hauwa Magaji Gwarzo.

‘Yar wasan, wadda aka fi sani da Mama Hauwa Kakuri, ta rasu ne a gidan ta da ke unguwar Kakuri Hausa, kusa da tsohuwar kasuwa, a Kaduna, sakamakon ciwon ciki da ta daɗe ta na fama da shi. An yi mata aiki a lokuta daban-daban har sau uku, a ƙarshe ya zama ajalin ta.

Lokacin da za a yi wa Hauwa Kakuri sallah

Malama Hauwa, mai kimanin shekara 55 a duniya, ta rasu ta bar ‘ya’ya 10 da jikoki tara.

An yi jana’izar ta da misalin ƙarfe 4:00 na yamma a ƙofar gidan ta, daga nan aka kai ta gidan ta na gaskiya.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa ‘yan fim, musamman na Jihar Kaduna, sun kaɗu matuƙa da rasuwar Hauwa Kakuri.

Jama’a na yin addu’a a bakin kabarin Mama Hauwa Kakuri

Wasu daga cikin ‘yan fim da su ka halarci jana’izar sun haɗa da Al-Amin Ciroma, Alfazazee Muhammad, Sir Zeesu, Bilal M. Naseer, Abdul SD, Muhammad Showman, Ibrahim Maigala da Murtala Aniya.

Allah ya jiƙan ta da rahama, amin.

Loading

Previous Post

Hisbah ta goyi bayan soke lasisin ‘yan fim da hukumar tace finafinai ta yi

Next Post

Shawara ga El-Mustapha: Ka rungumi malamai da attajirai – Sheikh Khalil

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Sheikh Ibrahim Khalil (a dama) tare da Alhaji Abba El-Mustapha

Shawara ga El-Mustapha: Ka rungumi malamai da attajirai - Sheikh Khalil

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!