• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, May 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kamaye ya yi tir da masu yaɗa ƙarya game da ‘yan Kannywood, ya ce ‘Ina nan ban mutu ba’

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
November 17, 2022
in Labarai
3
Hoton Ɗan'azimi Baba ɗauke da labarin ƙarya

Hoton Ɗan'azimi Baba ɗauke da labarin ƙarya

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMI kuma babban furodusa Malam Ɗan’azimi Baba Ceɗiyar ‘Yangurasa (wanda aka fi sani da Kamaye) ya ƙaryata labarin da ake yaɗawa cewa wai ya rasu.

Tun a safiyar jiya Laraba dai aka tashi da yaɗuwar labarin, aka shafe tsawon wuni ana baza shi a soshiyal midiya, har ta kai wasu su ka ɗauka gaskiya ne, su na buga fosta da rubutun Allah ya jiƙan shi.

Amma jarumin na cikin shirin ‘Daɗin Kowa’ ya yi magana da mujallar Fim kan labarin, ya ce: “To, ni dai haka na ga labarin a soshiyal midiya, kuma daga baya ake ta bugo mini waya ana cewa na mutu.

“Ni dai a yanzu ina nan da rai na, ban mutu ba. Kuma lafiya na ke, ina ci gaba da harkokin da na ke yi.”

Shafin ƙarya ɗauke da labarin ƙarya

Jarumin ya yi Allah-wadai da masu yaɗa labarin ƙanzon kurege game da ‘yan fim a soshital midiya. Ya ce: “Ban san abin da ya sa wasu su ka mayar da irin wannan labarin na ƙarya a matsayin labarin da za su ɗora a shafin su ba, wai don su na son a rinƙa bibiyar su. Wannan ba aikin jarida ba ne, shirme ne kawai da ɓata sunan mutum da kuma tayar da hankalin jama’a, don a yanzu duk masoya da masu ƙauna ta da su ka ga wannan labarin hankalin su ya tashi.”

Malam Ɗan’azimi ya yi kira ga masoyan sa da su kwantar da hankalin su. Ya ce: “Ina kira ga masoya na su kwantar da hankalin su. Ina nan da rai na cikin ƙoshin lafiya, ban mutu ba. 

“Kuma ina yi wa kowa fatan alheri saboda ƙaunar da aka nuna mini.”

Mujallar Fim ta ruwaito cewa ba wannan ba ne karo na farko da aka yaɗa labarin ƙarya game da jaruman Kannywood, musamman mutuwa. Wannan labarin ya na daga cikin waɗanda su ka fi ɗaukar hankalin mutane sosai.

Loading

Tags: Arewa 24Ɗan'azimi BabajarumiKamayeKannywoodlabarin ƙaryamutuwasoshiyaɗ midiya
Previous Post

2023: INEC ta ce Ba za mu ƙi yin amfani da BVAS da IReV wajen tantancewa da tattara sakamakon zaɓe ba – INEC

Next Post

Akwai matsala a haramta mana sana’ar fassara finafinan Indiya, inji shugaban masu fassara

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Malam Auwal Badi

Akwai matsala a haramta mana sana'ar fassara finafinan Indiya, inji shugaban masu fassara

Comments 3

  1. Pingback: Kamaye yayi Allah wadai ga masu yana labaran karya akan 'yan fim tare da bayyana cewa yana nan a raye - Kyauta Blog
  2. Pingback: Kamaye yayi Allah wadai ga masu yada labaran karya akan ‘yan fim tare da bayyana cewa yana nan a raye. - Mr ATG News.com
  3. Pingback: Kamaye yayi Allah wadai ga masu yada labaran karya akan ‘yan fim tare da bayyana cewa yana nan a raye. - NEWS ALL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!