• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, October 14, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kiran furodusa Iyan-Tama ga Tinubu: Ka dakatar da komai sai an samu tsaro a ƙasa

by ABBA MUHAMMAD
April 4, 2024
in Labarai
0
Kiran furodusa Iyan-Tama ga Tinubu: Ka dakatar da komai sai an samu tsaro a ƙasa

Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHON Shugaban Masu Shirya Finafinai ta Arewa (AFMAN), Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama, ya yi kira ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya jingine komai har sai ya magance matsalar tsaro da ta addabi ƙasar nan.

A cikin wata buɗaɗɗiyar wasiƙa da ya wallafa a Facebook, fitaccen jarumin kuma furodusa ya ce wa Tinubu: “Assalamu alaikum ya mai girma Shugaban Ƙasa da al’ummar Nijeriya, Alhaji Bola Ahmad Tinubu. Shawara zuwa ga gwamnatin Nigeriya ta dakatar da duk wani nau’in aiki da ta sa a gaban ta ko wanne iri ne har sai an shawo kan tare da magance matsalar tsaro da ‘yan kidinafin ko da kuwa zai ɗauke ka wata shida ko shekara.

“Sannan kuma a haɗa da magance matsalolin da su ke haifar da hauhawar farashin kayan masarufi da tashin dala. A tsawatar wa da manyan ‘yan kasuwa da manyan kamfanonin wannan ƙasa, a taka masu birki, su na ƙara wa al’ummar ƙasa farashi ba gaira babu dalili. Waɗannan kamfanoni da manyan ‘yan kasuwa sun tsotse jinin talakawan ƙasa sun zo su na san musu kwano 8-8 na shinkafa da taliya.”

Iyan-Tama, wanda shi ma ɗan siyasa ne, ya ci gaba da cewa, “Shugaban Ƙasa ka ke kamar yadda Hukumar Zaɓe ta ayyana kai ka lashe zaɓe. Ina ganin ‘yan Nijeriya su na da haƙƙin ba ka shawara da su ke ganin za ta iya zama alheri ga kai kan ka da ƙasar ka da kuma al’ummar ƙasar.

“A tsaya cak, kowa ya fito a fafata har sai waɗannan abubuwa sun yi wa ƙasa da al’ummar ƙasa daidai tukun, kafin ka ɗora da wasu aikace-aikace don cigaban ƙasa.

“Da yawa yawan abin da ke zuwa kunnen ka ba shi ne ainihin abin da ke faruwa ga al’ummar ƙasar nan ba.

“Allah ya sa wannan saƙo ya isa zuwa gare ka.

“Domin neman ƙarin bayani sai a tuntuɓe ni. Makusantan ka sun san hanyar da za a bi idan buƙatar hakan ta taso.”

Mutanen da su ka karanta wannan buɗaɗɗiyar wasiƙar da dama sun bayyana goyon baya ga abin da ta ƙunsa.

Loading

Tags: Bola Ahmed TinubuHamisu Iyan-Tamarashin tsaro
Previous Post

Rahama Sadau ta samu muƙami a gwamnatin Tinubu 

Next Post

Makaɗi a Kannywood, Ahmad Yarima ya samu ƙaruwa da Afreen

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Makaɗi a Kannywood, Ahmad Yarima ya samu ƙaruwa da Afreen

Makaɗi a Kannywood, Ahmad Yarima ya samu ƙaruwa da Afreen

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!