Hukuma ta rufe gidajen gala a Kano har sai bayan Ramadan
HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano ta ba da umarnin rufe dukkan gidajen gala da ke faɗin jihar. ...
HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano ta ba da umarnin rufe dukkan gidajen gala da ke faɗin jihar. ...
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya taya Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Mohammed Umar Bago, murnar ...
Mai girma Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya karɓi baƙuncin Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ...
MA'AIKATAR Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta fara zagaye na biyu na Zauren Tattaunawa na Ministoci, inda Ministan Raya ...
Babban Daraktan Bikin Baje Kolin Finafinai na Duniya na Kaduna (Kaduna International Film Festival), Israel Kashim Audu, ya naɗa fitacciyar ...
MINISTOCIN gwamnatin Tinubu za su fara gabatar da ayyukan da suka yi ko suka sa a gaba a Tarukan Manema ...
Shahararren daraktan fim ɗan ƙasar Mali, Souleymane Cissé, ya rasu a daren jiya a babban birnin ƙasar, wato Bamako, yana ...
TSOHON Mataimakin Shugaba (wato Vice-Chancellor) na Buɗaɗɗiyar Jami'ar Nijeriya (NOUN), Farfesa Abdalla Uba Adamu, ya bayyana cewa da yana da ...
ALLAH ya yi wa jarumar Kannywood Hajiya Binta Miko Yakasai rasuwa a safiyar yau a Kano. Shekarun ta 54. Hajiya ...
Firayim Ministan ƙasar Habasha, Abiy Ahmed, yana yi wa Shugaba Bola Tinubu da Uwargidan sa, Sanata Oluremi Tinubu, rakiya ...
© 2024 Mujallar Fim