Yadda shigowar Netflix za ta sauya al’amurra a Kannywood, inji darakta Kamal S. Alƙali
ƊAYA daga cikin manyan daraktoci kuma marubuta a Kannywood, Malam Kamal S. Alƙali, ya bayyana cewa shigowar da manhajar Neflix ...
ƊAYA daga cikin manyan daraktoci kuma marubuta a Kannywood, Malam Kamal S. Alƙali, ya bayyana cewa shigowar da manhajar Neflix ...
A DAREN jiya Allah ya yi wa mahaifin fitacciyar marubuciya Hajiya Zuwairiyyah Adamu Girei rasuwa a Yola, Jihar Adamawa. Alhaji ...
'YAN sanda a Kano sun maka jarumar Kannywood Amal Umar a kotu bisa zargin ta nemi ta hana binciken wata ...
SHUGABAN sabuwar Ƙungiyar Masu Fassarar Finafinai na riƙo, Malam Kabiru Musa Jammaje, ya bayyana cewa an kafa ƙungiyar ne saboda ...
MATASHIN jarumi a Kannywood, Shamsu Ɗan'iya, ya bayyana halin da ya shiga na rashin mahaifiyar sa, Hajiya Maimuna Yahaya, wadda ...
ALHAJI Habibu Barde Muhammad shi ne sabon Shugaban Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) da ya kama mulki bayan ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta taya Alhaji Ali Nuhu murnar kama aiki a matsayin Manajan Darakta na ...
A JIYA Talata Allah ya ɗauki ran mahaifiyar fitacciyar marubuciyar littattafan Hausa, Hajiya Halima K/Mashi. Hajiya Yahanasu Sulaiman ta rasu ...
A YAU Talata ne sabon Manajan Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), Dakta Ali Nuhu, ya fara aiki ...
A RANAR 9 ga Maris, 2024 Allah ya ɗauki ran Hajiya Fatima Mu'azu (Gwaggo), mahaifiyar tsohon Babban Sakataren Hukumar Tace ...
© 2024 Mujallar Fim