Tinubu ya yi alhinin rashin Galadiman Kano Abbas
SHUGABA Bola Ahmed Tinubu ya nuna matuƙar jimami kan rasuwar Alhaji Abbas Sanusi, Galadiman Kano kuma uba a masarautar Kano. ...
SHUGABA Bola Ahmed Tinubu ya nuna matuƙar jimami kan rasuwar Alhaji Abbas Sanusi, Galadiman Kano kuma uba a masarautar Kano. ...
GIDAN yanar TikTok ya cire bidiyoyi miliyan 2 da dubu ɗari huɗu ne da 'yan Nijeriya suka wallafa a ...
SHUGABA Bola Ahmed Tinubu ya sauya membobin hukumar gudanarwa ta kamfanin mai na ƙasa, wato NNPC Limited, inda ya cire ...
A daren jiya ne Allah ya yi wa Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi, rasuwa. Shekarun sa 92. Za a yi ...
Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, a yau ya kai wa Mai Babban Ɗaki, wato mahaifiyar sa, ...
GWAMNAN Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyarar ta'aziyya ga gwamnatin Jihar Kano da jama'ar jihar kan kisan gillar da ...
MAI Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya bayyana cewa an ga watan Shawwal a Nijeriya, wanda hakan ...
A YAU Asabar, 29 ga Maris, 2025, haɗakar Hukumomin tsaro a Jihar Kano suka yi wani sintiri na musamman domin ...
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Kano ta dakatar da gudanar da duk wasu ayyuka na Hawan Sallah a Kano wadanda ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa matar fitaccen mawaƙi Alhaji Adamu Ɗanmaraya Jos, wato Hajiya Sabuwa Ɗanmaraya, rasuwa. Ta rasu ...
© 2024 Mujallar Fim