• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, June 17, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

MAKARYACI

by FimMagazine
November 11, 2017
in Sharhin Fim
0
MAKARYACI
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SUNAN FIM:          MAK’ARYACI

KAMFANI:              KUMO PRODUCTION

DAUKAR NAUYI:    YAKUBU M. KUMO

LABARI:                YAKUBU M. KUMO

TSARAWA:            YAKUBU M. KUMO

UMARNI:                ALI GUMZAK

MAI SHARHI: Nura Sada Nasimat KT

LABARI ne a kan wani matashi mai suna Zubairu (Sadiq S. Sadiq) mai son rayuwar k’arya, da son gwaninta. A irin rayuwar tasa ta k’arya ya kan je jami’a ba don ya na daga cikin d’aliban makarantar ba, sai don halayyar sa ta k’arya. A can ya had’u da wata d’aliba, Yasmin (Hafsat Idris), ya nace ya na son ta. Ita kuma ta na wulak’anta shi, sai daga baya ta so shi.

Labarin ya k’are ne a lokacin da Yasmin ta shigo gidan su Zubairu kakan sa ya kore su, sai dai an ce za a yi masa ci gaba.

ABIN YABO

Hoto da sauti kam sun fita rad’au.

KURAKURAI

* Ya kamata a sama wa labarin sunan da duk wanda zai d’aga shi zai so, amma MAK’ARYACI da aka sanya suna ne da tun a nan za a gane inda labarin ya dosa ba sai an sha wahalar ganin abin da ke cikin sa ba, kuma sunan ya yi yarinta ta yadda ba lallai ne manyan mutane su kalla ba.

* Zubi da tsarin labarin dai ga shi nan a tsaye babu wani karsashi da zai sa mai kallo d’okin ganin me zai tarar a gaba, domin ya san inda za a k’are, duk da akwai gurare da yawa da ya kamata a samar da cliffhanger, misali lokacin da Yasmin ta jizga Zubairu a makaranta.

* Sinasinai da yawa yanayin da Zubairu ya gabatar da su su na nuna taka-haye ya yi wa labarin, har mai kallo zai gane ba asalin Zubairun ya ke kallo ba, misali lokacin da su ka je Plaza da Yasmin.

* Wace makaranta ce ake maimaita aji sau sha uku ba tare da an kori d’alibi ba kamar yadda Naburaska ya fad’a?

* Bai kamata Zubairu ya ambaci ya tashi a cikin garori ga kakan sa ba, domin shi ba d’an daba ko d’an shaye-shaye ba ne ballantana a yi amfani da kowace kalma a bakin sa.

* A wajen cin abincin d’alibai su na da k’irjin d’an kwikwiyo da jaki kamar yadda Naburaska ya buk’ata a kawo masa, a wace jami’a ce? Kuma ba a bayyana mana k’abilar da su ke ba sa~anin Hausa; idan kuwa Hausawa ne kuma Musulmi mun sani Musulunci ya haramta cin wad’annan dabbobi.

* Duk lokacin da Zubairu zai yi waya a cikin makaranta ba a ta~a nuno shi ya fito da wayar ba. Ko da babu, ya kamata ita ma ya aro kamar yadda ya ke aro sutura.

* Duk k’aryar Zubairu ya kamata a nuno mana babban sanadin da zai dinga kawo shi makaranta, ba wai haka kawai ba.

* Da mota d’aya ake kai Zubairu cikin makaranta, amma wata d’aliba ta na ambatar motoci da yawa.

* A k’arshe, ina ba wa marubucin labarin nan shawara da ya daina yi wa labari gaggawa. A tsaurara binciken yadda rayuwar asalin mak’aryatan ta ke.

Loading

Previous Post

Akwai bambanci tsakanin fim da dirama – Musa Abdullahi Sufi

Next Post

Abin Bakin Ciki, Wargajewar Kungiyar Mata ’Yan Fim!

Related Posts

Fatima ‘yar jarumin Kannywood marigayi Aminu Mai Chemist ta yi aure
Ranar Murna

Fatima ‘yar jarumin Kannywood marigayi Aminu Mai Chemist ta yi aure

January 21, 2024
‘Ishara’
Labarai

‘Ishara’

May 9, 2021
‘Maimuna Gandama’: Tsakanin tallata al’ada da ɓata tarbiyya
Sharhin Fim

‘Maimuna Gandama’: Tsakanin tallata al’ada da ɓata tarbiyya

November 5, 2020
ABBA NA
Sharhin Fim

ABBA NA

March 28, 2018
’YAR FIM
Sharhin Fim

’YAR FIM

January 6, 2017
Next Post
Abin Bakin Ciki, Wargajewar Kungiyar Mata ’Yan Fim!

Abin Bakin Ciki, Wargajewar Kungiyar Mata ’Yan Fim!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!